21/08/2026
Jumma'ah Mubarak!
A Madadin Uban Kasa Lamdo Bakundi, Muna Mika Sakon Barka Da Jumma'ah Ga Daukacin Al'umman Musulmin Duniya Baki Daya.
Dafatan Anwayi Gari Cikin Koshin Lafiya....?
Muna Rokon ALLAH Yakarawa Sarkinmu Daraja Da Daukaka, Lafiya Dq Nisan Kwana Masu Tarun Albarka.
ALLAH Yabamu Lafiya Da Zaman Lafiya A Kasar Bali, Jihar Taraba Dama Nigeria Baki Daya.
Amen.