16/07/2026
📢 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu.
Muna farin cikin sanar da daukacin 'yan uwa mambobin Qafilatul Mahabbah Jalingo Branch cewa, ana gayyatar kowa zuwa taronmu na wata-wata kamar haka:
đź“… Rana: Lahadi, 19/07/2026
📍 Wuri: Kofar Gidan Sheikh Modibbo La'ilah
đź•™ Lokaci: Karfe 10:00 na safe
Muna roƙon dukkan mambobi su halarta akan lokaci domin samun nasarar gudanar da taron.
Allah (SWT) Ya ba mu ikon halarta, Ya sanya alheri da albarka a cikinsa. Ameen.
Nagode. Qafilatul Mahabbah Jalingo Branch