Kowa yayi da kyau

Kowa yayi da kyau A Page of reminders valuing humanity and encouraging good deeds for the sake of Allah.

29/09/2025

dukka Abun da zaka aikata ka tambatar kayi tsakani da Allah domin shine wadda zai biyaka ba wai wani Dan Adam ba.

13/09/2025

idan har munaso community mu yaci gaba dolene mucire sonrai muyi Abun dayakamata ba son zuciyarmuba, muhada kanmu waje daya, bbu banbanci raayi na siyasa ko Kuma kabilanci idan mukayi haka tabbas zamusamu cigaban dabama tunani sannan duk Abun da zamuyi muyishi Saboda Allah murike Amman muzamto masu gaskiya.
Allah yakara hada kanmu baki daya Allah ubangiji yadafama akan Abun da muke sakawa a cikin zuciyarmu na alkhairi.. Amin ya hayyu ya qayyum

Address

JIGAWA State JAHUN Local Government
Jahun
720103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kowa yayi da kyau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share