Igabi Eductional Development Association

Igabi Eductional Development Association Thanks For Your Patronage �

Igabi Educational Development Association{I-£-D-A} Platform Is Based To Transmitting Activities Of The Association, Advise, Updates, Any Information Useful In Favor Of The General Public.

08/10/2025
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!Assalamu alaikum.SHIRIN BADA TALLAFIN KARATU NA MALAM Hassan Nuhu  (MAYANAN MINNA, ZANNAN I...
14/04/2025

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Assalamu alaikum.
SHIRIN BADA TALLAFIN KARATU NA MALAM Hassan Nuhu (MAYANAN MINNA, ZANNAN IGABI), A NEWGATE COLLEGE OF HEALTH TECHNOLOGY.

Muna Amfani da wannan dama don mu sanarda Al'ummar wannan gida cewa zamu fara bada form na tantance dalibai da s**a cike ka'ida, kuma masu sha'awar karatu a fannin lafiya na makarantar Newgate College of Health Technology Minna karo na (3) na shekarar 2025 karkashin Malam Hassan Nuhu ta hannun Igabi Educational Development Association (IEDA).

Wanda za'a gudanar kamar haka:

Bada form daga: Sunday; 13th April 2025, zuwa Friday; 18th April 2025.

Tantancewa: Saturday; 19th April 2025.

Jarabawa : Sunday; 20th April 2025.

Za'a iya samun wannan Form a shagon photocopy na Abdulrazaq Kofan Zaria, cikin Igabi.
08029077095
08088380915
09044621030

Sanarwa Kwamitin Tantancewa

A Madadin Shugaban Kungiyar IEDA.
( QS Yusuf Usman ).

Address

NO 4 LAYIN SARKI UNGUWAN DALLATU IGABI
Igabi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Igabi Eductional Development Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Igabi Eductional Development Association:

Share