Alhaji Abubakar Dan Kwasare Foundation

Alhaji Abubakar Dan Kwasare Foundation A well known Cow/meat business Man

Tareda Jajirtaccin Kungiyoyin Mata karkashin Jagorancin Hajiya Shafa Taqama da Hajiya Rabin Babawo  primary School. Mata...
06/12/2025

Tareda Jajirtaccin Kungiyoyin Mata karkashin Jagorancin Hajiya Shafa Taqama da Hajiya Rabin Babawo primary School.
Mata Yan 9,11,12,13,15,18,19,20. . . Duk Suna Godiya Ga Jagaba.

A Cigaba da shirye shiryen Zaqulo da Raba wa Alumma Tallafi Daga Jagaba (Kabiru Lawal). Muna kai ziyara da Bayarda Form ...
05/12/2025

A Cigaba da shirye shiryen Zaqulo da Raba wa Alumma Tallafi Daga Jagaba (Kabiru Lawal). Muna kai ziyara da Bayarda Form Ga mutanen da s**a chanchanta, Kuma Insha Allahu Duk Wanda ya samu form ya cika to Zamu bashi Ticket na Karbar Kaya, Duk Wanda ya samu Ticket Zai Amfana. Insha Allahu.
JAGABA Na ku ne.

25/10/2025

Da yardar Allah.

Kayi Kokari ka samu naka form domin akwai Babban Tallafi daga Kabiru Lawal (Jagaba).
19/10/2025

Kayi Kokari ka samu naka form domin akwai Babban Tallafi daga Kabiru Lawal (Jagaba).

Cikin Hotuna, Yadda Wannan Foundation ya Raba Kayan tallafi ga mabukata.
19/10/2025

Cikin Hotuna, Yadda Wannan Foundation ya Raba Kayan tallafi ga mabukata.

18/10/2025

ALH ABU DANKWASARE, A FOUNDATION FOUNDED TO ENSURE THE WELLBEING BY KABIRU LAWAL DARE.

Ga yanda Muka Raba Semovita ga mabukata 500 daga Rumfunan Zabe 61 na Galadima Ward.
11/10/2025

Ga yanda Muka Raba Semovita ga mabukata 500 daga Rumfunan Zabe 61 na Galadima Ward.

Address

Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alhaji Abubakar Dan Kwasare Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share