16/11/2025
Meeting na yau 16/11/2025
Agenda's of the meeting
1. Member registration
2. Fitowa wurin meeting
3. Zumunci a tsakanin members
4. Muhimmancin meeting
* House ta amince da kudin registration ya zama 500 sai monthly dues 200 fitowa
* wurin meeting an amince da a ke tunawa mutane ranar meeting ta wurin kiran waya da kuma social media platform saboda ana yawan mantawane
* Ana kira ga dukan members su ke sanar da kungiya idan wani abu ya faru da daya daga cikin member ko na farinciki ko na bakinciki saboda a iya a yi ziyara wa wanda abun ya shafa
* Ana kara karfafa muhimmancin meeting na da yawa a wurin member saboda hadin Kai don sanin juna a wurin aiki da masana'antan mu da kuma kasuwanci da sauransu
* An dage meeting sai ran 30/11/2025 idan Allah ya kaimu (assalamualaikum)
Media team BGNB