Nisa'ussunah Gombe State Chapter

Nisa'ussunah Gombe State Chapter This is an Islamic based organisation that:
- Teaches Sunnah of our beloved Prophet Muhammad (SAW)

04/04/2026
Innalillahi wa'inna ilaiheeRaji'un Amadadin Amira ta Jaha Muna Mika sakon Ta'aziyar mu ga iyalan wadannan bayin Allah ku...
26/03/2026

Innalillahi wa'inna ilaiheeRaji'un

Amadadin Amira ta Jaha Muna Mika sakon Ta'aziyar mu ga iyalan wadannan bayin Allah kuma Dattawa a wannan Kungiya tamu mai Albarka.

Alhaji Saidu Muhammad (Marafan Tumu) da
Sarkin Hausawan Gabukka
Allah Ka jadda da Rahama garesu, Ka bawa iyalansu damu Baki Daya hakurin wannan rashinda muka yi.

Alhaji Saidu (Marafan Tumu) masallatan da ya Gina a cikin Gombe da kewaye Allah Ka Karba masa wadannan ayyuka.

Sign:

STATE AMIRA

16/03/2026

ta a garin .

Amira ta jaha tare da wasu daga cikin masu fada aji na wannan Kungiya Mai Albarka sun ziyar ci al'umman Yamaltu Deba inda s**a yaba matuqa ganin irin Yadda Da'awar wannan Kungiya yashiga lungu da sako na Yamaltu Deba Muna addu'a Allah Ya saka wa wadannan Shuwagabannin da mafificin alkhairi Muna Kara shajja'a wadannan Shuwagabannin da su Kara dage WA sosai wurin ISAR da Sakon Allah Mai Girma da Daukaka, madalla da irin wannan nasarori Muna addu'a Allah Ya saka wa jagororin wannan Kungiya. Allah Ya Kara hada kanmu akan gaskiya

State Amira
Atika Aminu Pindiga

Assalamu Alaikum Warahmatullah! Muna taya Shehinmu kuma Uba a wannan Kungiya Mai Albarka Dr. Muhammad Kabir HARUNA Gombe...
13/03/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah!
Muna taya Shehinmu kuma Uba a wannan Kungiya Mai Albarka Dr. Muhammad Kabir HARUNA Gombe tare da Shugaba Sheikh Abdullahi Bala Lau murnar kammala Tafsir na Ramadhan 1447/2026 a Babban Masallacin mu dake Abuja. Muna addu'a Allah Yasa Ka muku wannan aiki cikin kyawawan ayyukanku.

Allah muke roko da Ya Muna jagora
12/03/2026

Allah muke roko da Ya Muna jagora

ANNABI NA JAGORANTAR MUTANE CIKIN SALLAR TAHAJJUDI:

1. Wahyin Hadithi ya tabbatar da cewa Annabi mai tsira da amincin Allah yana yi wa al’ummar musulmi maza da mata limancin sallar tahajjudi cikin wasu darairai a goman karshe na Ramadan a cikin masallacinsa; wannan shi yake tabbatar da cewa mustahabbibi ne maza da mata su je masallaci su yi tahajjudi a cikin jama’a; kamar yadda Imam Ibnu Khuzaimah yake cewa a cikin sahihinsa 3/339. Tabbas rashin zurfafa nazari ne yake sawa wani ya ce: yin sallar tahajjudi a ɗaiɗaiku a cikin gidaje a goman ƙarshen Ramadan shi ne ya fi kyau!!

2. Ga Hadithin da yake nassi ne ƙarara a kan cewa Annabi mai tsira da amincin Allah yana yi wa al’ummar musulmi maza da mata limancin sallar tahajjudi a cikin masallacinsa a cikin wasu darairan goman ƙarshe na Ramadan:
روى ابو داود: 1377, والترمذي: 806, والنسايي: 7706, وابن ماجه: 1327, واحمد:21447, واين خزيمة:2206, والبزار:4042, وعبد الرزاق:7706 بسند صحيح عن ابي ذر الغفاري رضي الله عنه قال: ((صمنا مع رسول الله صلى الله عليه واله وسلم رمضان فلم يقم بنا شييا من الشهر حتى بقي سبع، فقام بنا حتى ذهب ثلث الليل، فلما كانت السادسة لم يقم بنا، فلما كانت الخامسة قام بنا حتى ذهب شطر الليل فقلت: يا رسول الله لو نفلتنا قيام هذه الليلة؟ قال: فقال: ان الرجل اذا صلى مع الامام حتى ينصرف حسب له قيام ليلة. قال: فلما كانت الرابعة لم يقم، فلما كانت الثالثة جمع اهله ونساءه والناس، فقام بنا حتى خشينا ان يفوتنا الفلاح)).

3. Allah muke roƙon Ya taimake mu Ya cusa mana son yin riƙo da sunnonin Annabinmu cikin aƙida da ibada da kuma mu’amala. Ameen.

12/03/2026

حَتّٰۤی اِذَا جَآءَ اَحَدَہُمُ الۡمَوۡتُ قَالَ رَبِّ ارۡجِعُوۡنِ ﴿ۙ۹۹﴾

Hatta itha jaa ahadahumu almawtu qala rabbi irjiAAooni

[For such is the state of the disbelievers], until, when death comes to one of them, he says, "My Lord, send me back

لَعَلِّیۡۤ اَعۡمَلُ صَالِحًا فِیۡمَا تَرَکۡتُ کَلَّا ؕ اِنَّہَا کَلِمَۃٌ ہُوَ قَآئِلُہَا ؕ وَ مِنۡ وَّرَآئِہِمۡ بَرۡزَخٌ اِلٰی یَوۡمِ یُبۡعَثُوۡنَ ﴿۱۰۰﴾

LaAAallee aAAmalu salihan feema taraktu kalla innaha kalimatun huwa qailuha wamin waraihim barzakhun ila yawmi yubAAathoona

That I might do righteousness in that which I left behind." No! It is only a word he is saying; and behind them is a barrier until the Day they are resurrected.

11/03/2026

Aameen

Address

Markazu Science Secondary School
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nisa'ussunah Gombe State Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share