Fityanul Islam Gombe LGA

Fityanul Islam Gombe LGA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fityanul Islam Gombe LGA, Non-Governmental Organization (NGO), GOMBE, Gombe.

18/05/2026
28/04/2026

Karatun FIQHUSSUNNAH diga ZAUREN FITYANUL ISLAM GOMBE LGA.

MALAMI: Sayyadi Nura Musa Baitul-Baraka

LITTAFI: Iziyyah.

Karatu: na farko, 001

Ana sakawa a Gidan Radio GMC FM Kullum ranar TALATA, 10:30am na safe.

27/04/2026

MURSHID, FITYANUL ISLAM GOMBE LGA

24/04/2026

Karatun Tarihin Shehu Tijjani R.A diga ZAUREN FITYANUL ISLAM.

MALAMI: Syd Aliyu Abdurrahman (Director Media)

LITTAFI: Al-jauharul Kamil.

Karatu na Farko 001, ana sakawa a Gidan Radio na GMC FM GOMBE, Kullum ranar Asabar 10:30am na safe.

24/04/2026

Karatun 'SIRAH' Diga ZAUREN FITYANUL ISLAM.

MALAMI: Sayyadi Shafi'u Sheikh Saleh Danaje (Shugaban Fityanul Islam Gombe LGA)

LITTAFI: الأنوار المحمدية

21/04/2026

A saurari karatun FIQHUSSUNNAH Wanda yake zuwa muku diga FITYANUL ISLAM GOMBE LGA, a GMC 91.9 FM GOMBE yau TALATA yanzu 10:30am na safe.

20/04/2026

Kotu tayi Umarni da a saki Sheikh Khalifa Sani Zaria, Allah ya tabbatar da haka ya bashi ladan cin wannan Jarrabawa ya sakawa wanda s**a tsaya akan lamarin da Alheri.

18/04/2026

A saurari shirin ZAUREN FITYANUL ISLAM anjima kadan 10:30am, a GMC Radio FM GOMBE (91.9), cikin littafin 'JAUHARUL KAMIL' Wanda ya kunshi Taqaitaccen Tarihin Shehu Tijjani R.A

17/04/2026

Yau Juma'a, Anjima 10:30am na safe, karatun SIRAH, a GMC FM GOMBE 91.9, karkashin FITYANUL ISLAM GOMBE LGA

An samu canjin tsare-tsare, ayi afuwa!Haka karatun zai Cigaba da kasancewa.Kwanakai Hudu ne, ga darussan a jikin Flyer. ...
17/04/2026

An samu canjin tsare-tsare, ayi afuwa!

Haka karatun zai Cigaba da kasancewa.

Kwanakai Hudu ne, ga darussan a jikin Flyer.

Time din yanda yake ne 10:30am

GMC FM GOMBE, 91.9

Yau Juma'a za'a fara inshaALLAH.

Fityanul Islam Gombe LGA zata fara gabatar da karatuka kullum a gidan Radio na GMC FM GOMBE, mai taken 'ZAUREN FITYANUL ...
11/04/2026

Fityanul Islam Gombe LGA zata fara gabatar da karatuka kullum a gidan Radio na GMC FM GOMBE, mai taken 'ZAUREN FITYANUL ISLAM', Wanda zai rika zuwa Kullum da safe karfe 10:30am na safe. Za'a fara Jibi Litinin.

Karatun za'a kuma rika sanya su diga baya a wannan shafi insha'Allah .

Ga tsarin JADAWALIN karatun a jikin Flyer dake Kasa.

Address

GOMBE
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fityanul Islam Gombe LGA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share