Voices of Arewa youths

Voices of Arewa youths Matasa mune qashin bayan al'umma
Matasa mune shuwagabanni gaba

17/07/2024

Munsamu labarin shinkafar da akabaku gomnonin Nigeria,kun San bazamuyi shiru bah

17/07/2024

Toh fah wai naji bola tinubu ya rabawa gomnoni trailer na shinkafa,sai dai azzalumai bazasu rabah especially........

13/07/2024

Naji sunfara cewa su muslim Muslim sukace ayi ba zalincibah
To meyasa kuka karba kudi bayan kunsa azzalumine

13/07/2024

We Need
🇳🇬 🇳🇬 🇳🇬

13/07/2024

Duk wanda yafito yacemaka karka fita zanga zanga kadubah yadda yake tafiyarda rayuwarsa

13/07/2024
Narke Gari😀😀100% charge in my phone👍Spaghetti jollof🍛🍛2gb data
13/07/2024

Narke Gari😀😀
100% charge in my phone👍
Spaghetti jollof🍛🍛
2gb data

12/07/2024

Inama ace yanda malamai sukayi Chaaa akan masu Kira akan zanga zanga haka sukayi chaa akan azzaluman shugabanni.🤔🤔🤔

When protest was Halal.Hmm wato an maida talakan Nigeria mtswww Wai dan uwar wani yace kar muyi zanga zanga.
12/07/2024

When protest was Halal.Hmm wato an maida talakan Nigeria mtswww Wai dan uwar wani yace kar muyi zanga zanga.

This is our religion and our tradition Say no to LGBTQ
07/07/2024

This is our religion and our tradition
Say no to LGBTQ

07/07/2024

Yawwa Wanda sukaci kudin sunfara magana

29/04/2024

sincerely! nothing makes you happy and comfortable than being obedient to Allah(swa)✨

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Voices of Arewa youths posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share