Samarin Tijjaniyya Na Gombe State

Samarin Tijjaniyya Na Gombe State DOMIN KARA WAYAR DAKAN `YAN UWA TIJJANAWA NA GOMBE STATE DAMA DUNIYA BAKI DAYA

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN Allah yayiwa Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi Rasuwa, yayi intiqali ilarrafikil a'a...
27/11/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN

Allah yayiwa Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi Rasuwa, yayi intiqali ilarrafikil a'ala.
Allah yasadashi da masoyinshi yaqara Jaddada rahama gareshi alfarmar Shugaba ANNABI MUHAMMADU SAW.

Lallai duniya tayi babban rashi matuqa, kuma alkhairin daka kafa har abada bazata manta dakaiba maulana😭

Allah ya Jaddada rahama yasadaka da farin masoyi farin jakada SAW😭😭😭

16/11/2025

صلى الله عليه و سلم ❤️

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!Amadadin Zawiyar Fadilatu Sheikh Ahmad Tijjani Yalwan Kuri, Tana gayyatar yan uwa musulmi w...
15/08/2024

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!
Amadadin Zawiyar Fadilatu Sheikh Ahmad Tijjani Yalwan Kuri, Tana gayyatar yan uwa musulmi wajen buɗe Masallacin Zawiyar Sheikh Akilu Kuri R.T.A. Wanda Maigirma Dan Majalisar Dattawa Na Gombe Ta Tsakiya yakarasa Hon. Danjuma Muhammad Goje.
Wanda zaayi gobe Inshallah daidai lokacin Zakirin Juma'a. Ana gayyatar kowa da kowa, Allah yabada iKon Zuwa. Wanda yaji yasanarwa wanda baijiba.

Address

Gombe
GOMBE

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Samarin Tijjaniyya Na Gombe State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share