03/05/2026
KADAN DAGA CIKIN MANYAN MALAMAI DA S**A HALARCI GAGARUMIN TARON YAYE MAHADDATA 153
Kadan daga cikin manyan Malamai da Alarammomi da s**a halarci taron yaye dalibai 153 da s**a haddace Alƙur’ani Mai Girma sun haɗa da:
1. Imam Abdullahi Bala Lau
2. Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
3. Prof. Abdullahi Saleh Pakistan
4. Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina Sautussunnah
5. Dr. Ahmad Abubakar Gumi
6. Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun
7. Dr. Sulaiman Muhammad Adam, Chief Imam, Sultan Bello
8. Prof. Zubairu Abubakar Madaki
9. Dr. Magaji Fadlu Zarewa
10. Sheikh Usman Isah Taliyawa
11. Dr. Abdulkadir Saleh Kazaure
12. Sheikh Abubakar Abdulsalam Baban-Gwale
13. Sheikh Abbas Waziri
14. Dr. Ibrahim Idris Darus-Sa’adah
15. Assoc. Prof. Ibrahim Abdullahi Rijiyar Lemu
16. Imam Murtala Shanono
17. Sheikh Usman Abul Husnain
18. Dr. Abdullahi Ismail Kumo.
19. Imam Aliyu Abdullahi Telex.
20. Dr. Nura Zubairu Dambo
21. Sheikh Abdulhadi Aliyu Daura.
22. Sheikh Nuruddeen Muhammad Mujaheed
Da sauran manyan Malamai, Alarammomi da baki na musamman.
Allah Ya sanya albarka cikin wannan gagarumin aiki, Ya karɓi haddar waɗannan dalibai, Ya sa Alƙur’ani ya zama haske, shiriya da kariya a gare su, iyayensu, malamansu da al’umma baki ɗaya.
Ibrahim Shehu Giwa
PRO, JIBWIS Social Media
Kaduna State