05/04/2026
Akarshen babban taron kwamitin unguwar Garu anbukaci Yan asalin wannan unguwa mazauna unguwar dama wadanda ke wasu unguwannin da zama,dasu daure a rika ganin fuskokin su a wurin wannan muhimmin taro don bada gudummawar su wajen cigaban wannan unguwa.