Galadanchi Youth Development Association -"Gyda".

Galadanchi Youth Development Association -"Gyda". An kafa Kungiyar GYDA ne domin kawo cigaba a yankin limawa gabas (Gadanchi District)

22/11/2023
22/11/2023

A kokarinta na yada manufar kawo sauyi da cigaba a gundumar Galadanchi, Kungiyar Matasan Galadachi don cigaban al'umma kenan yayi da ta ziyarci wasu daga cikin iyayenmu a unguwar Gadanchi Gabas. Hakika sun zaburar damu tare da kara mana kwarin gwiwa wajen ganin mun cimma nasara a wannan tafiya.
Alh Sule Gadanchi,
Alh Sa'adu Mai shago,
Malam Bello da Malam Dalha(Dallin) su ne kadan daga cikin mutanen da mukayi nasarar samu a yayin ziyarar tamu.

19/11/2023

Great man with great mind Alh Ibrahim Auwal Kwaciri one of the pillars in Limawa gabas(worn green, in the middle) he was ready to lead us (G.Y.DA) to a destination of development for our district. As he promised boldly.
Thank you Father figure, Political icon, promoter and patriotic.

Kungiyar cigaban garin Galadanchi (G.Y.D.A) lokacin da takai ziyarar neman tabaraki wajen wasu iyaye a unguwar Galadanch...
19/11/2023

Kungiyar cigaban garin Galadanchi (G.Y.D.A) lokacin da takai ziyarar neman tabaraki wajen wasu iyaye a unguwar Galadanchi yamma.
Mutanen da mu ka samu a majalissar gidan Malam musa sun hada:
Malam Garba mai shago
Malam Lawan (Lawwali)
Malam Inuwa sabon G/madora
Sule shugaban talakawa da sauransu.
Sun yi mana addua da fatan alkairi tare da alkawarin bada goyon baya.
Godiya a gareku iyayenmu maganin kukanmu.

Zakakurin dan kishin kasa kenan a tsakiya da farin kaya Alh Dalha chai-chai yayin ziyar neman tabaraki da kungiyar matas...
19/11/2023

Zakakurin dan kishin kasa kenan a tsakiya da farin kaya Alh Dalha chai-chai yayin ziyar neman tabaraki da kungiyar matasan Galadanchi (G.Y.D.A) masu fafutukar cigaba ta kai masa shekaran jiya a gidansa.
Inda ya nuna goyon bayansa dari bisa dari.
Godiya ta musamman ga Dattijon arziki mai sa yara da matasa a kan tafarki na gari

Is Hon Tasiu Soja at the middle in Blue dressing. we (Galadanchi Youth Development Association) Visit him, all in our ef...
19/11/2023

Is Hon Tasiu Soja at the middle in Blue dressing.
we (Galadanchi Youth Development Association) Visit him, all in our effort to bring rubost development toward our community.
Frankly, Tasiu Soja Promised to help us in fighting all anomalies problems that eating deep every second in our District(Galadanchi)

Address

Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Galadanchi Youth Development Association -"Gyda". posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share