ADC Youth Ambassador Forum Jigawa State

ADC Youth Ambassador Forum Jigawa State AYAF for Empowering young leaders, inspiring change, and building a better future

ALLAHAMDULILLAH NEC today published the credentials and personal details of Atiku Abubakar the ADC presidential candidat...
01/08/2026

ALLAHAMDULILLAH

NEC today published the credentials and personal details of Atiku Abubakar the ADC presidential candidate for 2027, along with those of the ADC vice-presidential candidate, Rt Hon Chibuike R Amaechi.


TARON TATTAUNAWA DA WAKILAN JAM'IYYAR ADC NA HADEJIA ZONEA yau ne aka gudanar da taron tattaunawa domin bunƙasa tafiyar ...
30/07/2026

TARON TATTAUNAWA DA WAKILAN JAM'IYYAR ADC NA HADEJIA ZONE

A yau ne aka gudanar da taron tattaunawa domin bunƙasa tafiyar Jam'iyyar ADC tare da wakilan ƙananan hukumomin Hadejia Zone a garin Hadejia.

Taron ya samu halartar manyan jagororin jam'iyyar ADC na Hadejia Zone, ciki har da:

- Tsohon ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Birniwa/Guri/Kiri-Kasamma, tsohon Sanata, kuma Jagoran Jam'iyyar ADC na Hadejia Zone, Hon. Abdul'aziz Usman Turabu.
- Tsohon Shugaban Ƙaramar Hukumar Hadejia, Alhaji Ibrahim Muhammad Jaga.
- Tsohon ɗan Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, Hon. Adamu Hassan Abunabo.
- Hon. Usaini Rally Hadejia, tare da sauran manyan jiga-jigan jam'iyyar.

Haka kuma, taron ya samu halartar 'yan takarar Majalisar Wakilai na Jam'iyyar ADC:

- Hon. Salisu Muhammad Birniwa, ɗan takarar Birniwa/Guri/Kiri-Kasamma.
- Wakilin Hon. Zakari Kafin Hausa, ɗan takarar Hadejia/Auyo/Kafin Hausa.

Sannan an samu halartar 'yan takarar Majalisar Dokokin Jihar Jigawa da wakilansu, waɗanda s**a haɗa da:

- Wakilin Hon. Umar Baffa Birniwa, ɗan takarar Birniwa.
- Hon. Isah Billami, ɗan takarar Hadejia.
- Hon. Kais Abdallah, ɗan takarar Mallam Madori.
- Hon. Suraja Lawan Jiyan, ɗan takarar Kiri-Kasamma.
- Ɗan takarar Bulangu.
- Ɗan takarar Auyo.
- Wakilin ɗan takarar Kaugama.

A yayin taron, an tattauna muhimman batutuwa kan yadda za a ƙara ƙarfafa haɗin kai, fahimtar juna, da haɗa ƙarfi domin tabbatar da nasarar Jam'iyyar ADC a zaɓuɓɓuka masu zuwa, In shā Allah.

Allah Ya ba mu nasara.
Allah Ya tabbatar mana da alkhairi.
Allah Ya yi mana jagora. Amin.

#2027

Updated Updated Allahamdulillah Kotun Ɗaukaka Ƙara ta soke hukuncin Mai Shari’a Peter Lifu wanda ya ba da umarnin soke r...
28/07/2026

Updated Updated

Allahamdulillah
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta soke hukuncin Mai Shari’a Peter Lifu wanda ya ba da umarnin soke rajistar Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC).




26/07/2026

ADC IS THE ANSWER 2027

TA’AZIYYA GA AL’UMMAR MALAMAWAR YANDUTSE DA YANDUTSEJagoran Jam’iyyar ADC reshen Jihar Jigawa kuma ɗan takarar Gwamnan J...
26/07/2026

TA’AZIYYA GA AL’UMMAR MALAMAWAR YANDUTSE DA YANDUTSE

Jagoran Jam’iyyar ADC reshen Jihar Jigawa kuma ɗan takarar Gwamnan Jihar Jigawa a jam’iyyar, Sabo Mohammed Nakudu CON ya kai ziyarar ta’aziyya ga al’ummar Garuruwan Malamawar Yandutse da Yandutse da ke Ƙaramar Hukumar Ringim, sakamakon rasuwar mutanen da s**a rasa rayukansu a hatsarin jirgin ruwa (kwale-kwale).


ADC SUPPORT GROUPS TOWN HALL MEETING POSTPONED We wish to inform all registered Support Groups that the ADC Support Grou...
23/07/2026

ADC SUPPORT GROUPS TOWN HALL MEETING POSTPONED

We wish to inform all registered Support Groups that the ADC Support Group Town Hall Meeting earlier scheduled for Thursday, 23rd July, 2026 has been postponed due to the unavoidable absence of key National Executive members, as well as our presidential candidates, whose participation is central to the objectives of the engagement.
New date will be communicated as soon as possible.

Adamu Yakubu Wargale
Chairman ADC Youth Ambassador Forum.

ADC Youth Ambassadors Forum (AYAF) is a dynamic youth movement dedicated to empowering young people, promoting leadershi...
23/07/2026

ADC Youth Ambassadors Forum (AYAF) is a dynamic youth movement dedicated to empowering young people, promoting leadership, and advancing the vision of the African Democratic Congress (ADC). Together, we are building the leaders of tomorrow.

Motto: For Future Builders.



Address

Jigawa State Opposite ADC State Headquarters Dutse
Dutse

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC Youth Ambassador Forum Jigawa State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share