Abu Hurayrah Foundation Dukku Nigeria

Abu Hurayrah Foundation Dukku Nigeria Da'awah Cast

Kadan daga cikin hotunan raba kayan sallah wa marayu da aka rabiyar ranar Litinin 20/09/1447AH.Zango na farkoZango na bi...
12/03/2026

Kadan daga cikin hotunan raba kayan sallah wa marayu da aka rabiyar ranar Litinin 20/09/1447AH.
Zango na farko
Zango na biyu na zuwa inshaallah.

09/03/2026

Rabiyar kayan marayu daga nan masallacin Abu hurayrah Fed low cost Dukku

1st batch

*TAIMAKON MARAYU DA GAJIYAYYU, RAMADAN 1447/2026* Komitin Marayu da Gajiyayyu (KMG) na *Abu Hurayrah Foundation Dukku* n...
20/02/2026

*TAIMAKON MARAYU DA GAJIYAYYU, RAMADAN 1447/2026*

Komitin Marayu da Gajiyayyu (KMG) na *Abu Hurayrah Foundation Dukku* na sanarda daukacin al'ummar Musulmi cewa ASUSUN bada gudumawa don taimawa marayu da gajiyayyu a cikin Ramadan na wannan shekara ta *1447/2026* yana nan bude.

Abubuwanda ake bukata ga duk wanda Allah Ya bashi iko sune kamar haka:
1. *Yadi* ko wane iri, musamman mai sauki, sabida za'a sami mai yawa, wanda zai wadata marayu da gajiyayyu masu yawa.
2. *Atamfa (zani)* ko wanne iri, shima muna bukatan mai saukin, sabida za'a sami mai yawa.
3. *Kayan abinci* ko wanne iri, kamar su shinkafa, masara, gero, wake, da sauran su.
4. *Kudi* , duk abinda ya samu, koda naira goma ce akwai masu bukata.
5. *Dinkakkun kaya,* na maza ko mata, na yara ko manya.
6. ' *Yan kunne, sarka, takalma, hijabai,* da sauran su.

Don bayarda gudumawar ka/ki, ana iya tuntubar wadannan bayin Allah kamar haka:
1. Alh. Sambo Gorki: 07031866626
2. Alh. Babangida Muh'd: 08027521961
3. Mal. Yahaya Magaji: 08031815757
4. Alh. Lamido Bajoga: 08069109144

Ko kuma ta account number kamar haka:
Acc. No.: *2002733477* (FCMB) *161740056* (ACCESS BANK)
Acc. Nm: *Abu Hurayrah Foundation Dukku*

Allah Ya bada ikon taimawa, sa'annan Ya taramu a cikin lada don Ya Hayyu Ya Qayyum.

Lamido Yahaya, PhD,
Chairman, Komitin Marayu, Abu Hurayrah Foundation Dukku
GSM: 08064431262.

Address

Masjidu Aby Hurairah Street Federal Low-cost Dukku
Dukku

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Hurayrah Foundation Dukku Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share