Deba Youths Transparency Foundation-DYTF

Deba Youths Transparency Foundation-DYTF Observe Social Distancing

DEBA YOUTHS TRANSPARENCY FOUNDATION (DYTF) is a Philanthropic platform of patriotic youths of Deba community who have decided to come together and work for the development of Deba community.

Day 3..  13/2/2026. Yau Juma ah An Tantance Mutane Sama da Sittin Wanda za amusu Tiyata a Idanuwansu Kyauta Wanda NEAR F...
13/02/2026

Day 3.. 13/2/2026.

Yau Juma ah An Tantance Mutane Sama da Sittin Wanda za amusu Tiyata a Idanuwansu Kyauta Wanda NEAR FOUNTAIN tadauki nauyin Gudanarwa karkashin kulawan Kungiyan DEBA YOUTH TRANSPARENCY FOUNDATION. Wanda Alh Abdullahi Ahmed Galadima Yake Jagoranta..
Marasa Lafiyan Sunfito Daga ciki da Wajen Garin Deba..

Maimartaba Sarkin Deba Dr Qs Ahmad usman Yaziyarci Asibitin Garin Deba Domin Domin sanya Albarka Dakuma karfafa Gwiwa Wa ma aikatan.

Yakuma jinjinawa Alh Abdullahi Ahmed Galadima WAKILIN BIRNIN DEBA bisa Wannan Aiki na Cigaba dayakawo Garin Deba Domin anfanuwan Al umma..

Ziyarar da kungiyan DYTF takaiwa shugaban karamar hukumar yamaltu Deba,da gudanar shawarwari masu mahimmanci.
02/02/2026

Ziyarar da kungiyan DYTF takaiwa shugaban karamar hukumar yamaltu Deba,da gudanar shawarwari masu mahimmanci.

09/08/2025

This Motorcycle Curfew imposed by Gombe State Government is obviously doing more harm than good to the Economy in the State. THIS IS A BITTER TRUTH!!!

Address

Abubakar Aliyu Street
Deba

Telephone

+2348035166614

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Deba Youths Transparency Foundation-DYTF posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Deba Youths Transparency Foundation-DYTF:

Share