Daura Youths Vocational Association

Daura Youths Vocational Association Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daura Youths Vocational Association, Community Organization, Bayan Garka, Daura.

22/05/2026
21/05/2026

O'Allah make things easier for Us.🤲🤲

IMPORTANT APPEAL TO THE ADC SCREENING COMMITTEE IN KATSINA STATEFrom: DAURA YOUTHS VOCATIONAL ASSOCIATIONAssalamu Alaiku...
21/05/2026

IMPORTANT APPEAL TO THE ADC SCREENING COMMITTEE IN KATSINA STATE

From: DAURA YOUTHS VOCATIONAL ASSOCIATION

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

We, the members of the Daura Youths Vocational Association, respectfully call on the screening committee of the ADC in Katsina State to carry out a fair, honest, and patriotic assessment in selecting the party’s governorship candidate.

We strongly appeal to you to give Alhaji Lawal Musa Daura the opportunity, as he is a highly experienced individual in the areas of security, leadership, and youth empowerment through job creation initiatives.

His experience, vision, and leadership qualities are among the key things Katsina State needs at this critical time when the state is facing serious challenges of insecurity and unemployment among youths.

Alhaji Lawal Musa Daura is known as a man of wisdom, dedication, and deep understanding of the problems facing the people, especially the youth. We firmly believe that if given the opportunity, he will bring meaningful progress in the following areas:

✅Improving security across Katsina State.

✅Creating employment opportunities for youths.

✅Supporting vocational skills acquisition and self-reliance programs.

✅Strengthening the economy and promoting community development.

Therefore, we urge the screening committee to use this opportunity wisely by choosing a candidate with integrity, experience, and commitment to the people in order to move Katsina State forward.

May Allah grant success.

DAURA YOUTHS VOCATIONAL ASSOCIATION
KATSINA STATE.

MUHIMMIN KIRA GA MASU TANTANCE ‘YAN TAKARA NA ADC A JIHAR KATSINA.Daga: DAURA YOUTHS VOCATIONAL ASSOCIATION.Assalamu Ala...
21/05/2026

MUHIMMIN KIRA GA MASU TANTANCE ‘YAN TAKARA NA ADC A JIHAR KATSINA.

Daga: DAURA YOUTHS VOCATIONAL ASSOCIATION.

Assalamu Alaikum Warahmatullah.

Mu kungiyar Daura Youths Vocational Association muna kira cikin girmamawa ga masu tantance ‘yan takarar jam’iyyar ADC a Jihar Katsina da su yi duba na gaskiya, adalci da kishin al’umma wajen zaben wanda zai jagoranci jihar nan.

Muna rokonku da ku baiwa Alhaji Lawal Musa Daura dama, domin kuwa mutum ne mai gogewa sosai a harkokin tsaro, shugabanci da kuma dabarun samar wa matasa ayyukan yi.

Kwarewarsa da hangen nesansa na daga cikin abubuwan da jihar Katsina ke bukata a wannan lokaci da ake fama da kalubalen rashin tsaro da rashin aikin yi tsakanin matasa.

Alhaji Lawal Musa Daura ya kasance mutum mai hikima, kishin jama’a da fahimtar matsalolin al’umma musamman matasa. Mun yi imanin cewa idan aka ba shi dama, zai kawo sauyi mai anfani wajen:

✅Inganta tsaro a fadin jihar Katsina.

✅Samar da ayyukan yi ga matasa.

✅Tallafawa sana’o’i da koyar da sana’o’in dogaro da kai.

✅Karfafa tattalin arziki da ci gaban al’umma.

Saboda haka, muna kira ga kwamitin tantancewa da su yi anfani da wannan dama wajen zabar mutum mai nagarta, gogewa da kishin jama’a domin ciyar da jihar Katsina gaba.

Allah Ya bada sa’a.

DAURA YOUTHS VOCATIONAL ASSOCIATION
JIHAR KATSINA.

26/04/2026

During Officials meeting

INEC ta ɗage aikin sabunta bayanan rajistar masu zaɓe a fadin ƙasaHukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar d...
11/04/2026

INEC ta ɗage aikin sabunta bayanan rajistar masu zaɓe a fadin ƙasa

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da ɗage aikin sabunta rajistar masu zaɓe da ta shirya yi a duk faɗin ƙasar nan zuwa bayan babban zaɓen shekarar 2027 kamar yadda jaridar The Nation ta rawaito.

An yanke wannan shawara ne bayan wani taro da hukumar ta gudanar da Kwamishinonin Zaɓe na jihohi, inda aka tattauna muhimman batutuwan da s**a shafi zaɓe.

A wata sanarwa da Kwamishinan ƙasa kuma shugaban kwamitin yaɗa labarai da wayar da kan masu zaɓe, Mohammed Haruna, ya fitar, ya ce hukumar ta amince da ɗage aikin har sai bayan zaɓen 2027.

Sai dai INEC ta jaddada cewa aikin sabunta rajistar na da matuƙar muhimmanci wajen tabbatar da sahihancin rijistar masu zaɓe, domin yana taimakawa wajen tantance bayanai, gyara kurakurai, cire maimaitattun sunaye da waɗanda ba su cancanta ba, tare da ƙarfafa ingancin bayanan masu zaɓe.

Hukumar ta kuma ce aikin zai bai wa masu rajista damar sabunta bayanansu idan aka fara gudanar da shi nan gaba.

11/04/2026

MAI GIDA DA JAGORA SUNAYIWA AL'UMMAR MUSULMAI BARKA DA JUMA'A.

DA FATAN ANYI SALLAH LAFIYA.

Address

Bayan Garka
Daura
613060

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daura Youths Vocational Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share