Abubakar Shehu Youth League

Abubakar Shehu Youth League Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abubakar Shehu Youth League, Charitable organisation, Bauchi Central, Darazo.

New year 2026 message To the good people of Bauchi Central,As we enter this New Year, I extend my heartfelt wishes for p...
01/01/2026

New year 2026 message

To the good people of Bauchi Central,

As we enter this New Year, I extend my heartfelt wishes for peace, health, and prosperity to every family across our district.

Let us enter 2026 with renewed hope and a shared commitment to peace. We pray the clashes and pains, like those witnessed in places such as Darazo, become a thing of the past. Our strength lies in our unity.

My pledge to you, as one seeking to serve with Fresh Ideas, is to be a voice for unity, security, and inclusive development. I will work tirelessly to foster dialogue, create opportunities for our youth, and ensure equitable progress for every community.

Together, let’s build a Bauchi Central where peace is our foundation and shared prosperity is our future.

May God bless and protect you all in this New Year.

Yours in service,

Abubakar Sadiq Shehu (Fresh Idea)
For a Brighter, Better Bauchi Central.

Jagoran Matasan Jahar Bauchi Allah ya hadaka da dukkan alkhairi na wannan rana mai albarka ♥️
26/12/2025

Jagoran Matasan Jahar Bauchi

Allah ya hadaka da dukkan alkhairi na wannan rana mai albarka ♥️

Smiling is a sign of justice and love for humanity.
22/12/2025

Smiling is a sign of justice and love for humanity.

20/12/2025
Kalma daya tak akan Mai Gidan mu .....Allah ya tabbatar mana da Senator Bauchi Central Abubakar Sadiq Shehu
19/12/2025

Kalma daya tak akan Mai Gidan mu .....
Allah ya tabbatar mana da Senator Bauchi Central Abubakar Sadiq Shehu

Barka da Juma'a SirAllah ya karawa rayuwa albarka
19/12/2025

Barka da Juma'a Sir
Allah ya karawa rayuwa albarka

Fari Mai Farar Aniya 2027 Allah ya tabbatar mana kai Senator Bauchi Central
18/12/2025

Fari Mai Farar Aniya 2027
Allah ya tabbatar mana kai Senator Bauchi Central

Ya Allah muna rokon ka da sunayen ka kyawawa, muna tawassali da soyayyar da kake wa Annabi SAW ka tabbatar da Hon. Abuba...
15/12/2025

Ya Allah muna rokon ka da sunayen ka kyawawa, muna tawassali da soyayyar da kake wa Annabi SAW ka tabbatar da Hon. Abubakar Shehu a matsayin Sanatan Bauchi Central don mu samu chanji

Daya daga cikin Matasa yan gwagwarmaya a Bauchi Amb Hafeez Wakili yace: Abubakar Sadiq Shehu  Allah Ya jikanka, ba dan k...
15/12/2025

Daya daga cikin Matasa yan gwagwarmaya a Bauchi Amb Hafeez Wakili yace:
Abubakar Sadiq Shehu Allah Ya jikanka, ba dan ka mutu ba.

Ba shi da mukamin gwamnati, ya fito ne daga Karamar Hukumar Ganjuwa, amma wallahi na rantse da Allah ya taimaki dalibai fiye da mutum 10-20 ta hanyar biya musu kudin makaranta a fadin Karamar Hukumar Bauchi.

Wata rana na yi posting ina neman taimakon kudin makaranta ma wani, wallahi sai kawai na ji shigowar alert. Bayan ya ga posting dina.

Allah ya saka da Alkhairi.

Duk mai taimakon Mutane Allah yana taimakon sa. Dan takaran mu mai sauraron koken al'ummah ne, me taimakawa ne. Allah ya...
12/11/2025

Duk mai taimakon Mutane Allah yana taimakon sa. Dan takaran mu mai sauraron koken al'ummah ne, me taimakawa ne. Allah ya baka Sanata Bauchi Central. Allah ya cika maka sauran burikan ka na rayuwa.

Wannan Bawan Allah wallahi Mutumin kirki ne, Bauchi Central dan Allah ku zabe shi Sanata. In sha Allah bazakuyi nadama b...
07/11/2025

Wannan Bawan Allah wallahi Mutumin kirki ne, Bauchi Central dan Allah ku zabe shi Sanata. In sha Allah bazakuyi nadama ba.

Address

Bauchi Central
Darazo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Shehu Youth League posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share