08/11/2025
Wannan hoton kadai ya isa mutane darasi cewa kabilanci ko bangaranci daya muke dashi, shine talauci da arziki, masu kudi basusan kabilanci ko bangaranci ko addinanci ba, idan gadaranka Bomai kaje neman yarsa Kuma Dan Dambu yazo nema kaga ko za a baka haka zalika idan gadaranka Dambu ka gwada zuwa neman yarsa sannan Dan Bomai yazo nema anan zaka gane banbancin.
Daga: Ibraheem Dada