Tijjaniyya Youth Yobe Chapter

Tijjaniyya Youth Yobe Chapter TIJJANIYYA YOUTH YOBE CHAPTER

07/04/2026

Shari'ar Sheikh Sani Khalifa an ɗaga shi sai 14 April saboda Alƙali yayi tafiya, amma zuwa ranar za a gama komai Insha Allah

Yau saura kwana uku asake zaman kotu. Muna fatan daga wannan zaman, Sheikh Sani Khalifa zai dawo cikin iyalansa lafiya.A...
07/04/2026

Yau saura kwana uku asake zaman kotu. Muna fatan daga wannan zaman, Sheikh Sani Khalifa zai dawo cikin iyalansa lafiya.
Alfarmar Annabi Muhammad (SAW).

Gashua Sun samu damar zama sannan sun tattauna mihimman abubuwa dangane da tapiyar tijjaniyya ga matasa     Tijjaniyya Y...
07/04/2026

Gashua Sun samu damar zama sannan sun tattauna mihimman abubuwa dangane da tapiyar tijjaniyya ga matasa



Tijjaniyya Youth Yobe Chapter
International Tijjaniyya Youth

ADALCI.A duk sanda ɗan Ƙasa ya bukaci adalci babu inda yake zuwa kai tsaye sai Kotu. Daga lokacin da akace Gomnaty da hu...
07/04/2026

ADALCI.

A duk sanda ɗan Ƙasa ya bukaci adalci babu inda yake zuwa kai tsaye sai Kotu. Daga lokacin da akace Gomnaty da hukuma zasu zama barazana ga Rayuwar ɗan Ƙasa to ba batu ake na Demokradiyya ba.

Bazamu daina Kiran ayiwa Malamin mu Adalci ba.

Tijjaniyya Youths of Nigeria

05/04/2026
04/04/2026

Prof. Ibrahim Maqari Madinatu Sheikh Muhammadu Ngibirima Nguru

Address

Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijjaniyya Youth Yobe Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share