Youths For Society Development

Youths For Society Development Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Youths For Society Development, Community Organization, Yobe state damaturu, Damaturu.

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMA TULLAH!!!SANARWA !!!Muna sanarda yan uwanmu na wannan gida mai albarka cewa (YOSOD)ta sake sa l...
20/05/2026

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMA TULLAH!!!

SANARWA !!!
Muna sanarda yan uwanmu na wannan gida mai albarka cewa (YOSOD)ta sake sa lokacin meeting gobe alhamis 21-05-2026 insha allah.
Venue :Veterinary clinic damaturu
Time:2:00pm

16/05/2026

Aikin shimfiɗa kwalta a cikin gadar kasa (underpass) na garin Damaturu karkashin Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, CON....
12/05/2026

Aikin shimfiɗa kwalta a cikin gadar kasa (underpass) na garin Damaturu karkashin Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, CON.

Hotunan Yau lahadi 10th May, 2026.

Daga 📸📸📸

Damaturu Central, yau assabar 09/05/2026 MBA a taron zuwansa daga Abuja bayan ya karbo tikitina member house of Assembly...
09/05/2026

Damaturu Central, yau assabar 09/05/2026 MBA a taron zuwansa daga Abuja bayan ya karbo tikitina member house of Assembly. Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah.

Address

Yobe State Damaturu
Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Youths For Society Development posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share