Tsafe Youth Connect

Tsafe Youth Connect Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tsafe Youth Connect, Non-Governmental Organization (NGO), Tsafe, Chafe.

Congratulations Our Legal Adviser Saifullahi Kabir Tsafe esq
10/03/2024

Congratulations

Our Legal Adviser Saifullahi Kabir Tsafe esq

SAKON TAYA MURNAAmadadin Daukacin Jagorori Da Membobin Kungiyar Tsafe Youth Connect Karkashin Jagoranchin Comr Almubarak...
09/10/2023

SAKON TAYA MURNA

Amadadin Daukacin Jagorori Da Membobin Kungiyar Tsafe Youth Connect Karkashin Jagoranchin Comr Almubarak Lawal Tsafe Muna Amfani Da Wannnan Dama Domin Taya Murna Zuwaga Mataimakin Sakatare Na Wannan Kungiya Shafiu Kempo Tsafe Tareda Daya Daga Cikin Memba Na Wannan Kungiya Nazeey Nazeey Murnar Kammala Karbar Horo A Hukumar Kiyaye Adurra Ta Kasa Wato Federel Road Safe Corps (FRSC).

Allah Yayi Muku Jagoranchi. Ameen

Amadadin:
Tsafe Youth Connect

25/07/2023

TSAFE YOUTHS 💪

06/06/2023

Tsafe Na Neman Addu'arku Yan Uwa.

Allah Kawo Mana Dauki

Sojojin mu Matasan Tsafe Allah Ya Kara Baku Kariya, Ya Tsare Mana Ku Alfarmar Fiyayyen Halitta S.A.W ❤
16/04/2023

Sojojin mu Matasan Tsafe Allah Ya Kara Baku Kariya, Ya Tsare Mana Ku Alfarmar Fiyayyen Halitta S.A.W ❤

DCP SHAMSUDDEEN MUHAMMAD TSAFEAlhamdulillahi Alheri yasauka a garin tsafe inda Allah ya arzirta SHAMSUDDEEN MUHAMMAD TSA...
01/04/2023

DCP SHAMSUDDEEN MUHAMMAD TSAFE

Alhamdulillahi

Alheri yasauka a garin tsafe inda Allah ya arzirta SHAMSUDDEEN MUHAMMAD TSAFE da samun ƙarin girma daga matsayin ACP zuwa DCP Muna yimashi baran addu'a daga bakinku mai Albarka 👏

Address

Tsafe
Chafe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsafe Youth Connect posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share