Liman Danbawa Foundations

Liman Danbawa Foundations Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Liman Danbawa Foundations, Nonprofit Organization, opposite Gaskiya Filling Station Gusau/Zaria Road Tsafe, Chafe.

To create job opportunities&generate wealth to less privilege in the society,provide food and shelter to homeless&most vulnerable in the society,award scholarship for excellent among students,To promote social justice,peace,unity among members of society.

14/03/2026

Assalamu Alaikum Yan uwa masu Albarka Na wannan gida Namu na Gidauniyar LIMAN MUHAMMADU DAN BAWA FOUNDATION TSAFE.
Muna sanardaku kammala wani babban aikin gyaran masallacin MASJID QUR'AN. da wannan foundation din ta dauki nauyin gyarawa[Total Renovations]a'Unguwar Hadejawa dake nan cikin garin tsafe.
Daga wasu bangarora na ayukan sun hada da chanza ma masallaci kofifi guda uku, Pop da screeding, da sanya sabuwar carpet, painting ciki da wajen masallaci, sai kuma babbar solar 24hrs service. Muna addu'a ubangiji Allah yajiqan zuri'ar Liman muhammad Dan bawa baki daya amin.
🖊🖊🖊Samaila Habibu [JAGABAN TSAFE]
SECRETARY GENERAL LMDFT.

Assalamu Alaikum Amadadin wannan Foundation din mai suna asama.Muna farin cikin gayyatar ku wajen taron kaddamar da rabo...
27/02/2026

Assalamu Alaikum
Amadadin wannan Foundation din mai suna asama.
Muna farin cikin gayyatar ku wajen taron kaddamar da rabon tallafi ga marayu akala 120 insha Allahu gobe da 10am na safe
Anan babbar makaranta dake kofar Gidan Liman tsafe. Allah yabada ikon zuwa amin.

18/02/2026

Ameen🤲

Lalle ALLAH Da Mala'ikun Sa Sunama ANNABI Salati,Yaku Masu Imani Kuma Ku Yawaita Mai Salati(Musamman A Yau JUMA'A)
23/01/2026

Lalle ALLAH Da Mala'ikun Sa Sunama ANNABI Salati,
Yaku Masu Imani Kuma Ku Yawaita Mai Salati
(Musamman A Yau JUMA'A)

Address

Opposite Gaskiya Filling Station Gusau/Zaria Road Tsafe
Chafe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Liman Danbawa Foundations posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share