Kebbi foundation helping the needy

Kebbi foundation helping the needy Always there for those that need help

Allah ya ganar damu Amin
28/06/2026

Allah ya ganar damu Amin

๐Ÿ“–โœจ Dua for Confidence โœจ๐Ÿ“–Do you feel nervous when speaking in public? Remember that Allah is always with you. Whenever yo...
18/06/2026

๐Ÿ“–โœจ Dua for Confidence โœจ๐Ÿ“–

Do you feel nervous when speaking in public? Remember that Allah is always with you. Whenever you are chosen to address people, recite this beautiful supplication of Prophet Musa (AS):

ุฑูŽู‘ุจูู‘ ุงุดู’ุฑูŽุญู’ ู„ููŠ ุตูŽุฏู’ุฑููŠ โ€ข ูˆูŽูŠูŽุณูู‘ุฑู’ ู„ููŠ ุฃูŽู…ู’ุฑููŠ โ€ข ูˆูŽุงุญู’ู„ูู„ู’ ุนูู‚ู’ุฏูŽุฉู‹ ู…ูู‘ู† ู„ูู‘ุณูŽุงู†ููŠ โ€ข ูŠูŽูู’ู‚ูŽู‡ููˆุง ู‚ูŽูˆู’ู„ููŠ

โ€œMy Lord, expand my chest for me, make my task easy for me, and loosen the knot from my tongue so that they may understand my speech.โ€ (Qurโ€™an 20:25โ€“28)

Never let fear stop you from sharing beneficial words. Put your trust in Allah, prepare well, and speak with confidence.

๐Ÿคฒ May Allah grant us eloquence, wisdom, and confidence whenever we speak.

โœ๏ธ Written by: Asiya Abubakar Alkali

14/06/2026

Allah yasa mu dace Amin

14/06/2026

Ayi taimako da zuciya daya
Kuma ayi Don Allah
๐Ÿ˜‡๐Ÿ™๐Ÿผ

Ga jerin cikakkun ayyukan da aka fi karfin lada a cikinsu kamar yadda shari'a ta tanada:Azumi: Ana so a yi azumin kwanak...
17/05/2026

Ga jerin cikakkun ayyukan da aka fi karfin lada a cikinsu kamar yadda shari'a ta tanada:Azumi: Ana so a yi azumin kwanaki tara na farko, musamman ma ranar Arfa (wato tara ga watan). An ruwaito cewa Azumin Arfa na kankare zunuban shekarar da ta gabata da kuma mai zuwa.Yin Layya: Ga wanda ya ke da ikon yin hakan, yanka dabba domin neman yardar Allah a ranar Sallah da kwanakin Tashriq yana daga cikin manyan ibadu.Zikiri da Kabbarori: Ana ฦ™arfafa yawaita hailala, istigfari, da kabbara (kamar "Allahu Akbar, Allahu Akbar, La Ilaha Illallah, Allahu Akbar, Allahu Akbar, Wa Lillahil Hamd") a duk inda mutum yake.Karatun Alqur'ani da Nafiloli: Keษ“e lokaci domin tsawaita karatun Littafin Allah da kuma yin sallar nafila a dare da rana.Taimakon Mabukata da Sadaka: Kyauta wa marayu, ciyar da matsayu, da taimaka wa โ€˜yan'uwa Musulmi na daga cikin abubuwan da Allah ke matukar so.Kaurace wa Yanke Gashi ko farce: Ga wanda yake da niyyar yin Layya, Sunnah ce ya kame daga aski ko yanka farce da gashin jiki tun daga ranar da aka ga watan har sai an yanka dabbar.Aikin Hajji: Zuwa Makka domin gudanar da aikin Hajji.

07/04/2026

โš ๏ธ IF YOU DONโ€™T FEEL IT, YOU ARE NOT SEXUALLY OKAY! โš ๏ธ

No feelings?
No interest?
Lack of desire?
No satisfaction?

Donโ€™t ignore the signs! Your body is telling you something.

๐ŸŒฟ We have a trusted natural solution for you!
Restore your desire โ€ข Boost your confidence โ€ข Enjoy full satisfaction again

๐Ÿ“ฉ DM NOW
Guarantee Herbals Kebbi
๐Ÿ“ž 08033994687

Address

Birnin Kebbi
Birnin-Kebbi
002

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kebbi foundation helping the needy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share