Sheikh Goni Imam Yusuf Suru

Call

Sheikh Goni Imam Yusuf Suru taaleem

12/10/2026
11/10/2026

📚 KARATUN LITTAFIN MUKHTASAR ZĀDUL MA'ĀD

📖 Darasi na 18

🎙️ Tare da Imam Engr. Imran Ibn Usman Birnin Kebbi

🕌 Daga Masjid Sheikh Abbas Muhammad Jega, Rafin Atiku, Birnin Kebbi.

Muna gayyatar ku da ku kasance tare da mu domin sauraron wannan darasi mai albarka.

👉 Ku kalli shirin kai tsaye, ku yi Like, Comment, da Share domin sauran al'umma su amfana.

Allah Ya amfanar da mu da abin da za mu ji, Ya sanya shi cikin ma'aunin ayyukan alheri. Āmīn.

18

11/10/2026

Sauraron Yau

30/04/1448H
11/10/2026M

Khatma ta kammala hardace ALQUR ANI

Maigirma anan.MAKARANTAR Sheikh Goni Imam Yusuf Suru

Daga DALIBI

MUHAMMAD AUWAL HASHIM GIRON MASA

ALLAH YASA ALBARKA ALLAH YA KARA TABBATAR DA TILAWA AMMINN AMMINN AMMINN

11/10/2026

DAURA DAURA DAURA
Iyaye Mata
Rana Ta Biyu

Darasi Na Biyar (05)
Ta Littafin Siffatu Salatin Nabiy SAW Bissuwar

Karkashin Kwamitin Da'awa da Infaq Aleiro Qaurters Birnin Kebbi.

Mai Gabatarwa: Mal. Sulaiman Shehu Zauro

11/10/2026

DAURA DAURA DAURA
Iyaye Mata
Rana Ta Biyu

Darasi Na Huɗu (04)
Ta Littafin Siffatu Salatin Nabiy SAW Bissuwar

Karkashin Kwamitin Da'awa da Infaq Aleiro Qaurters Birnin Kebbi.

Mai Gabatarwa: Mal. Sulaiman Shehu Zauro

11/10/2026

DAURA DAURA DAURA
Iyaye Mata
Rana Ta Biyu

Darasi Na Uku (03)
Ta Littafin Siffatu Salatin Nabiy SAW Bissuwar

Karkashin Kwamitin Da'awa da Infaq Aleiro Qaurters Birnin Kebbi.

Mai Gabatarwa: Mal. Sulaiman Shehu Zauro

10/10/2026

KARATUN LITTAFIN RISALAH
SHEIKH IMAM UMAR ABUBAKAR SADIQ JEGA
YAU ASSABAR
28/04/1448 AH 10/10/2026
DAGA MASALLACIN MARKAZU SAHABA
FILIN TSAKKUWA

10/10/2026

DAURA DAURA DAURA
Iyaye Mata

Ta'aliki Rana ta Farko (01)
Ta Littafin Siffatu Salatin Nabiy SAW Bissuwar

Karkashin Kwamitin Da'awa da Infaq Aleiro Qaurters Birnin Kebbi.

Mai Gabatarwa: Gwani Mal. Faruk Muhammad Auwal Karaye

10/10/2026

DAURA DAURA DAURA
Iyaye Mata

Darasi Na Farko (01)
Ta Littafin Siffatu Salatin Nabiy SAW BIssuwar

Karkashin Kwamitin Da'awa da Infaq Aleiro Qaurters Birnin Kebbi.

Mai Gabatarwa: Mal. Sulaiman Shehu Zauro

Address

Liman Zangina Road B/k
Birnin-Kebbi
860101

Telephone

+2348168298677

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Goni Imam Yusuf Suru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share