Sabon Garin Narabi Youth Legacy Movement

Sabon Garin Narabi Youth Legacy Movement Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sabon Garin Narabi Youth Legacy Movement, Charitable organisation, sabon garin narabi Toro Local government, Bauchi.

19/08/2026

SARKI NA MAGANA 💕

17/07/2026

Alhamdulillah masha Allah Wakil chin da qungiya ta daura ni akkai na hallartan daurin auren dan uwan mu a gombe, Mun dau hanya, Muna barar adduan ku yan uwa Allah yakaimu lfy yadawo damu lfy yasa ayi biki lfy🙏

Innalillahi wa Inna Ilaihi Rajiun...!Innalillahi wa Inna ilaihi Rajiun.... Cike da alhini tare da karɓar hukuncin Allah ...
11/06/2026

Innalillahi wa Inna Ilaihi Rajiun...!
Innalillahi wa Inna ilaihi Rajiun....
Cike da alhini tare da karɓar hukuncin Allah maɗaukakin Sarki muna sanar da rasuwar daya daga cikin
Iyayemmu, MALAM QASIM AYUBA wato mahaifin shugaban social media na wannan qungiya
A madadin wannan kungiya da ɗaukacin al'ummar sabon garin narabi, muna miƙa ta'aziyya wa iyalan marigayi, masarautu da malamai da al'ummar sabon garin narabi, muna addu'ar Allah yayi masa afuwa, ya haskaka kabarin sa dasauran mamatammu intamu tazo ubangiji Allah yasa mucika da Imani Ameen🙏😭😭 😭😭😭

09/06/2026

ALHAMDULILLAH MASHA ALLAH, ALLAHUMMA SALLIM SALLIM🤲

16/05/2026

Ya Allah, bless our morning with peace, halal rizq, good health, and hearts that remain firm upon Your deen.🤲

12/05/2026

the Price of your VOTE...... Is the Price of your FUTURE...

Innalillahi wa Inna Ilaihi Rajiun...!Cike da alhini tare da karɓar hukuncin Allah maɗaukakin Sarki muna sanar da rasuwar...
28/04/2026

Innalillahi wa Inna Ilaihi Rajiun...!

Cike da alhini tare da karɓar hukuncin Allah maɗaukakin Sarki muna sanar da rasuwar daya daga cikin
Iyayemmu, MALAM YUSUF RUMANA wato mahaifin mataimakin shugaban wannan qungiya
A madadin wannan kungiya da ɗaukacin al'ummar sabon garin narabi, muna miƙa ta'aziyya wa iyalan marigayi, masarautu da malamai da al'ummar sabon garin narabi, muna addu'ar Allah yayi masa afuwa, ya haskaka kabarin sa dasauran mamatammu intamu tazo ubangiji Allah yasa mucika da Imani Ameen🙏😭😭 Janaza bayan sallar Azahar din nan ta yau Talata😭😭😭

Alhamdulillah,Alhamdulillah  during our montly meeting as usual as so many important Issues regarding the growth and dev...
27/04/2026

Alhamdulillah,Alhamdulillah during our montly meeting as usual as so many important Issues regarding the growth and developments of the Association were discussed May Allah S W T continue to guide and protect our dear Association, Ameen. Rabbi sallim sallim🙏

As we begin this blessed month, I pray that Allah grants peace, mercy, and protection to all Muslims around the world.🌙🕋...
17/02/2026

As we begin this blessed month, I pray that Allah grants peace, mercy, and protection to all Muslims around the world.🌙🕋
May our fasting be accepted, our prayers answered, and our hearts filled with faith and gratitude.🤲🏻🌿
Let this Ramadan remind us to stay humble, help others, and spread kindness everywhere.ALLAHUMMA SALLIM SALLIM🤲🏻🕋

06/02/2026

Allah yajikanka yagafarta maka yasa mutuwa hutuce agareka malam musa Chicago😭

Address

Sabon Garin Narabi Toro Local Government
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabon Garin Narabi Youth Legacy Movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share