Shaykh Abdulkadir Musa Jahun Islamic Foundation, Bauchi

Shaykh Abdulkadir Musa Jahun Islamic Foundation, Bauchi This is the official page for Shaykh Abdulkadir Musa Jahun Islamic Foundation, Bauchi, Nigeria.

A Foundation for Human Development, Religious Enlightenment and advocations.

15/03/2026
Ramadan Mubarak 🌙🏮
17/02/2026

Ramadan Mubarak 🌙🏮

Dr. Shaykh Bilal Elhallak - الشيخ الدكتور بلال الحلاق مع بعض من أحفاد الشيخ عبدالقادر موسى جاهن
07/01/2026

Dr. Shaykh Bilal Elhallak - الشيخ الدكتور بلال الحلاق مع بعض من أحفاد الشيخ عبدالقادر موسى جاهن

07/01/2026

Dr. Shaykh Bilal Elhallak - الشيخ الدكتور بلال الحلاق مع بعض مِنۡ أحفاد الشيخ عبدالقادر موسى جاهن

درس في العقيدة وفضل الصلاة على النبي ﷺمع Dr. Shaykh Bilal Elhallak - الشيخ الدكتور بلال الحلاق
07/01/2026

درس في العقيدة وفضل الصلاة على النبي ﷺ
مع Dr. Shaykh Bilal Elhallak - الشيخ الدكتور بلال الحلاق

زيارة Dr. Shaykh Bilal Elhallak - الشيخ الدكتور بلال الحلاق لطلاب زاوية الشيخ عبدالقادر موسى جاهن
07/01/2026

زيارة Dr. Shaykh Bilal Elhallak - الشيخ الدكتور بلال الحلاق لطلاب زاوية الشيخ عبدالقادر موسى جاهن

28/12/2025

Soyayyar Annabi MUHAMMADU SallALLAHU Alayhi wa Sallama da kuma bin Sunnar SA

A Yau ne cikin yardar ALLĀH YA karrama mu da samun baƙuncin Mai Martaba Magajin Rafin Sokoto, Babban Hakimin na Mai Alfa...
28/12/2025

A Yau ne cikin yardar ALLĀH YA karrama mu da samun baƙuncin Mai Martaba Magajin Rafin Sokoto, Babban Hakimin na Mai Alfarma Sarkin Musulmi
Inda Ya zo taron zumunci a nan Bauchi wanda yazo da tawagarsa na wasu daga zuriyar Maulāna Shaykh Usmanu Danfoduye, da kuma irin Gidan Aminin Shayhu Malam Umaru Mu'alkamu, Malam Lawal Maidoki Sadaukin Sokoto, tare da haulan Gidan Marigayi Al Qadhi Shaykh Mustapha Shehu ilela.
Tawagar ta ziyarci Wannan Zawiya Mai Albarka Na Marigayi Malam Abdulkadir Musa Jahun a nan cikin garin Bauchi, Inda Maulāna Khalifah Prof Muhammad Safiyyu Abdulkadir da Imam Al Naqib Dr Muhammad Mujtaba Abdulkadir tare da yan uwansu da s**a tarbe su inda aka yi tattaunawa kan Tarihi na Magabata su Shaykh Usmanu Danfoduye da Minhajin sa.
An yi rakiya wa Shi Mai martaba Magajin rafin Sokoto inda ya kewaya Zawiyar don gani da ido na irin aiyuka ita zawiyar.
Muna godiya da fatar Alhairi tare Addu'o'i ALLĀH YA mai da su gida lfy.

Address

Resident Of Late Sheik Abdulkadir Jahun, Liman Street, Behind Rimin Jahun Primary School, Jahun
Bauchi

Opening Hours

09:00 - 17:00

Telephone

+2347082249027

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shaykh Abdulkadir Musa Jahun Islamic Foundation, Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Shaykh Abdulkadir Musa Jahun Islamic Foundation, Bauchi:

Share