Let's Join To Help Orphans And Vulnerable

Let's Join To Help Orphans And Vulnerable Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Let's Join To Help Orphans And Vulnerable, Non-Governmental Organization (NGO), Bauchi, Gombe Road, Bauchi.

04/12/2025

Ubangiji Allah yasa Al'ummah su amfana da rayuwar mu kafin mutuwar mu.

01/12/2025

Wani Abune cinsa halal Amma sayar dashi haramun ne?

29/09/2025

Mun rufa wannan gidan da muka ginawa wata baiwar Allah wadda mijin ta ya rasu ya barta da Yara Marayu 10, har yanzu dai muna bukatar Kofar daki da Window idan hali ya samu harda filasta.

Insha Allahu zamuyi duk abinda ya dace, Allah ya kara karfafanmu because akwai masu fada mana maganganu kala-kala akan irin wannan aikin kawai muna toshe kunnuwan mu ne wallahi.

Allah ya taimakemu.

Munyi musu rufi
20/09/2025

Munyi musu rufi

Assalamu Alaikum barkanmu da wannan lokacin dafatan muna halin lafiya, Kamar yadda muke nemawa Mallam Adamu taimako (Jiy...
17/09/2025

Assalamu Alaikum barkanmu da wannan lokacin dafatan muna halin lafiya, Kamar yadda muke nemawa Mallam Adamu taimako (Jiya Talata 16 September 2025 da Yamma) Allah ya nufa munkaiwa Alh Rufa'i Mai Sayar da Yadi a Azare ziyara tare nemawa wannan mutumin taimako.

A jawaban sa ya nuna mana jin dadinsa sosai bisa yadda muka ga chan-chantarsa, sannan Har ya bayar da tallafinsa na 10,000 tare da yin alqawarin duk lokacin da aka samu wani ko wata da suke cikin makamanciyar wannan matsalar aje wurinsa nan take.

Wannan shine Alert din Cash ya bayar sai muka turashi cikin account an dauki cherges na 100

Hakan yafaru bisa jagorancin Shugaban mu
Comr Abulkhairi Baba Abubakar Chairman Let's Join To Help Orphans And Vulnerable

Mu taimakawa wadanda suke neman taimako don samun kyakkyawan sakamako ranar gobe kiyama, da wannan muke kara tunatar da ...
12/09/2025

Mu taimakawa wadanda suke neman taimako don samun kyakkyawan sakamako ranar gobe kiyama, da wannan muke kara tunatar da 'yan uwa cewa akwai wadanda bazasu iya rokar kowa ba sam, Amma sukan zo wurin da bukatansu a matsayinmu na tsaninsu Insha Allahu zamu kai kokensu wurin da ya kamata.

Allah yabamu ikon shiga zarafinsu.

Address

Bauchi, Gombe Road
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Let's Join To Help Orphans And Vulnerable posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share