07/10/2024
Kungiyar Kaura Human development project 2023/2027 ya Kai ziyara offishin komishinan Information Alhaji Usman G Danturaki.
Shugabannin wannan kungiya sun Kai ziyara domin ganawa da komishinan ne akan cigaban gomnatin Mai girma Kauran Daular usmaniyya na farko (Sen Bala Abdulkadir Mohammed).
A yayin dayake jawabi komishinan yayi alkawarin bayar da dukkanin wani gudumawa ga wannan tafiya wajen Kai ga Nasara ta Mai girma gomna.
Shima a nashi bangaren Shugaban wannan kungiya Malam Danlami Danfulani (Sarkin Dawaki mai tuta Dass) ya jinjina masa Bisa ga cikakken goyon baya Daya ke bayar wa wannan kungiyar tun daga kafata har zuwa Yanzu.
Daga cikin tawagar sun hada da:-
1- Hon Danlami Danfulani
*Director General*
2- Hon Hassan sule Danja
*Director finance*
3- Hon Abubakar Bello Nawaila
*Director operation*
4- Hon Zakari Inuwa Labaran
*Director Administration*
5- Hon Yarima Ibrahim kasko
*Director contact and mobilisation*
✍️
Muhammad Nasir Idris
Director Media