Salisiyya Amana Support Group For MA Abubakar SAN 2027

Salisiyya Amana Support Group For MA Abubakar SAN 2027 Salisiyya Movement

13/10/2026

Ga Makama Babba Ga Salisiyya

A duk lokacin da ake magana kan tarihin mulkin Jihar Bauchi, yana da kyau a waiwayi ayyuka da shirye-shiryen da gwamnato...
13/10/2026

A duk lokacin da ake magana kan tarihin mulkin Jihar Bauchi, yana da kyau a waiwayi ayyuka da shirye-shiryen da gwamnatoci s**a aiwatar domin inganta rayuwar al'umma.

A lokacin da His Excellency Muhammad Abdullahi Abubakar, SAN, yake Gwamnan Jihar Bauchi daga shekarar 2015 zuwa 2019, an mayar da hankali kan muhimman fannoni na ci gaban al'umma, ciki har da gina da gyaran hanyoyi, inganta ilimi, bunƙasa harkokin lafiya, samar da ruwan sha da shirye-shiryen koyon sana'o'i.

Waɗannan fannoni suna daga cikin muhimman ginshiƙan ci gaban kowace al'umma. Hanyoyi suna sauƙaƙa zirga-zirga da kasuwanci, ilimi yana buɗe ƙofofin samun ilimi da ƙwarewa, yayin da lafiya da ruwan sha suke da muhimmiyar rawa wajen inganta rayuwar jama'a.

Yana da kyau a riƙa adana tarihin ayyukan gwamnati, a tantance su, sannan a gabatar wa jama'a da bayanai masu inganci domin su san irin ayyukan da aka aiwatar a lokuta daban-daban.

Tarihi ba wai magana kawai ba ne; tarihi shi ne abin da aka aiwatar, inda aka aiwatar da shi, da kuma shaidar da ke tabbatar da shi.

Allah Ya taimaki Jihar Bauchi, Ya kuma sa duk wani aiki na alheri da aka yi domin amfanin al'umma ya zama sanadin ci gaba da wadata ga jama'a.

Salisiyya Amana Support Group For MA Abubakar SAN 2027
13/10/2026

13/10/2026

Mushakata Da Wannan...!

Amana zallah.

13/10/2026

Yau Saura Kwana 96 M A Abubakar Yazama Gwamna Jihar Bauchi Insha Allah.

GUDUNMAWAR HON. SALISU SABO A TAFIYAR M.A. ABUBAKAR SANHon. Salisu Sabo na ci gaba da bayar da gudummawa tare da nuna go...
12/10/2026

GUDUNMAWAR HON. SALISU SABO A TAFIYAR M.A. ABUBAKAR SAN

Hon. Salisu Sabo na ci gaba da bayar da gudummawa tare da nuna goyon baya ga His Excellency Muhammad Abdullahi Abubakar SAN, dangane da shirye-shiryensa na takarar Gwamnan Jihar Bauchi a zaɓen 2027.

Gudummawarsa na daga cikin ƙoƙarin da ake bayarwa wajen haɗa kai da tsara ayyukan siyasa domin cimma manufofin da aka sanya a gaba. Wannan ya nuna muhimmancin haɗin kai da rawar da kowane mai ruwa da tsaki ke takawa a tafiyar siyasa.

Allah Ya ba da sa'a, Ya kuma sa a samu nasara a dukkan kyawawan manufofin da ake fata domin ci gaban Jihar Bauchi.

12/10/2026

Amana Zalla...
Clean Clear

Salisiyya a Kan daga. Allah idda nufi.
11/10/2026

Salisiyya a Kan daga. Allah idda nufi.

11/10/2026

APC daga Sama har Kasa. Salisiyya na kowa.

11/10/2026

Jawabin Hon. Salisu Sabo Shugaban Darikar Salisiyya Movement Director general Salisiyya Amana Support Group For MA Abubakar SAN 2027 a Igbo quarters. Ya nuna Jin dadinsa da Godiva ga duk Wanda s**a halarta taron. #

Address

3rd Floor BIC Plaza 2 Ahmadu Bello Way Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salisiyya Amana Support Group For MA Abubakar SAN 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share