Amalgamation of Humanitarian Organization and Charitable foundation Bauchi

  • Home
  • Nigeria
  • Bauchi
  • Amalgamation of Humanitarian Organization and Charitable foundation Bauchi

Amalgamation of Humanitarian Organization and Charitable foundation Bauchi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Amalgamation of Humanitarian Organization and Charitable foundation Bauchi, Non-Governmental Organization (NGO), Bauchi.

12/07/2026
11/07/2026

MUNA MUKU FATAN KASANCEWA CIKIN NASARA.

KAMAR YANDA KUKA BINMU A WANANN SHAFI DIN DOMIN KU BI-BIYI ABINDA AKE GABATARWA NA ILIMIN ARTIFICIAL INTELLIGENCE.

WATAKILA KUYI SHA'AWAR SHIGA WANNAN CLASS KO KUMA KUYIWA 'YA'YAKU, 'YAN UWA, ABOKAI DA DALIBANKU.

IDAN KUKA LURA ZAKUGA CEWA A YANZU FA, DUBIYA TA CIGABA MUSAMANN BANGARAN ILIMIN COMPUTER KO KUMA ARTIFICIAL INTELLIGENCE.

HANYACE DATAKE TAIMAKAWA WAJAN

1. BUDE KWAKWALWAR MUTUM A FANNIN ILIMI
2. SANIN HALINDA DUNIYAR ILIMI TAKE CIKI
3. TAFIYA DA ZAMANINKA A FAGEN ILIMI
4. ZAMA FASIHI A FANNIN DAKAFI KWAREWA
5. KARAWA HANYOYIN SAMUN KUDINKA TAGO MASHI
6. ZAI TAIMAKA WAJAN HANA YARANKA, DALIBAN KA, DA SAURAN AL'UMMA SHAGALA DA KALLAN FINA-FINAI MARASA MANUFA.

A WATA GUDA ZA'A KOYAR DAKAI MUHIMMAN ABUBUWA AKAN
N5,000 KACAL
8162905547
IBRAHIM YAHAYA
OPAY

KU KIRA DOMIN KARIN BAYANI
08162905547
09022963955

BAUCHI STATE

06/07/2026
20/06/2026

RAYUWAR MATASA ALOKACIN ZABE KASHI NA BIYU

20/06/2026

SHIRIN RAYUWAR MATASA ALOKACIN ZABE
A WAJAN WANNAN TARO

20/06/2026

JAWABIN DR. YALWA AWAJAN TARO

FISKOKIN WASU DAGA CIKIN WAKILAN KUNGIYOYI DA S**A HALARCI WANNAN TARO
20/06/2026

FISKOKIN WASU DAGA CIKIN WAKILAN KUNGIYOYI DA S**A HALARCI WANNAN TARO

FISKOKIN WASU DAGA CIKIN WADANDA S**A HALARCI WANNAN TARO DAYA GUDANA A FADIN JAHAR BAUCHI
20/06/2026

FISKOKIN WASU DAGA CIKIN WADANDA S**A HALARCI WANNAN TARO DAYA GUDANA A FADIN JAHAR BAUCHI

Address

Bauchi
18358

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amalgamation of Humanitarian Organization and Charitable foundation Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share