01/05/2025
MADARASATUL MUSTAQEEM LITAHFIZIL QUR'AN YELWAN MAKARANTA BAUCHI
TARON IYAYEN YARA DA MALAMAN MAKARANTA
Assalamu Alaikum warahmatullah
Wannan makaranta mai albarka tana mai sanar da Kai zama da shirya. Domin tattauna muhimman abubuwa wadanda s**a shafi makaranta da kuma cigaban karatun dalibai.
Taron zai gudana ne kamar haka:
RANA: Asabar 3/05/2025
LOKACI: 10:00AM
WURI: Ajin RAUDAH dake Sama.
Da fatan iyaye zasu bada hadin Kai wurin halarta.
Domin Karin bayani, a tuntubi wadannan lambobin:
08145764144
08168429750
07080348516
Sanarwa
Mal. Masud Usman
Principal