Yakubu Adamu Support Organization -YASO

Yakubu Adamu Support Organization -YASO Yakubu Adamu Support Organization: Founded on compassion & service. We provide healthcare and humanitarian relief to underserved communities.

We advocate Yakubu Adamu for Governor for his lifelong dedication to public service.

Kungiyar YASO a karamar  hukumar Itas/Gadau sunyi gagarumin taron wayar wa mata kai domin  nasarar jam'iyar APM karkashi...
05/10/2026

Kungiyar YASO a karamar hukumar Itas/Gadau sunyi gagarumin taron wayar wa mata kai domin nasarar jam'iyar APM karkashin jagoranci Sardaunan matasan Mashema

Jiya Asabar yayinda shuwagabanni kungiyar YASO sukaje garin Nasarawan siyi dake karamar hukumar Ganjuwa, domin yin empow...
04/10/2026

Jiya Asabar yayinda shuwagabanni kungiyar YASO sukaje garin Nasarawan siyi dake karamar hukumar Ganjuwa, domin yin empowerment wa mata wanda abokinmu kuma dan'uwanmu Halliru Aliyu Karofi ya dauki nauyi ayi a mahaifar iyayensa domin nasaran maigidanmu Hon Yakubu Adamu PhD da Jam'iyar APM gaba dayanta.

Yayinda Kungiyar YASO tafara bin unguwanni cikin garin Bauchi domin Niman goyon bayan kungiyoyin mata da matasa don Nasa...
03/10/2026

Yayinda Kungiyar YASO tafara bin unguwanni cikin garin Bauchi domin Niman goyon bayan kungiyoyin mata da matasa don Nasarar Jam'iyar APM

26/09/2026

Hon. Yakubu Adamu Ph.D shine Governor gobe insha Allah

SAKON GODIYA DA GAISUWAN BANGAJIYA Assalamu Alaikum.A madadin shugabancin kungiyar Yakubu Adamu Support Organization (YA...
22/09/2026

SAKON GODIYA DA GAISUWAN BANGAJIYA

Assalamu Alaikum.

A madadin shugabancin kungiyar Yakubu Adamu Support Organization (YASO), muna mika sakon godiyarmu ta musamman ga dukkanin membobin mu matasa maza da mata dake yankin Disina district da sakwa district.

Mun gode bisa jajircewarku, sadaukarwarku, da irin goyon bayan da kuka bamu tun kafin zabe, lokacin zabe, da bayan zabe. Lallai kun nuna mana soyayya ta gaskiya.

Wannan nasarori tamu ce baki daya. Ba zamu mance da irin gudumawar da kuka bayar ba.

Allah ya saka muku da alkhairi, Allah ya bar zumunci, Allah ya bamu nasara baki daya.

Nagode sosai.

Abdulwaris Salisu Maleka
Chairman YASO

Address

Shop No D13, SIM Plaza Opposite School Of Armor
Bauchi
740213

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yakubu Adamu Support Organization -YASO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share