Murhamad Orphans And Widows Foundation

Murhamad Orphans And Widows Foundation Manzon Allah (S.A.W) ya ce:
"انا و كافل اليتيم كهتين في الجنة"
"Ni da mai daukar nauyin marya kamar haka muke a gidan Aljannah. Sai yayi nuni da yatsunsa".

Alhamdulillah mun bude wannan gidauniya ce domin tallafawa marayu, gajiyayyu da marasa karfi.

29/05/2026

Alhamdulillah sadakan Naman Lahiya wa marayu, marasa karfi da Almajirai
Allah yasa muyi tarayya a cikin ladan ya sakawa kowa da Aljanna🤲

Address

Ibrahim Bako Estate
Nguru
23456

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Murhamad Orphans And Widows Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share