Madrasatu Tausi'uddin Watahzibu Akhlaqil Muslimin

Madrasatu Tausi'uddin Watahzibu Akhlaqil Muslimin Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madrasatu Tausi'uddin Watahzibu Akhlaqil Muslimin, Non-Governmental Organization (NGO), Ibrahim bako Estate Bauchi, adjacent Bauchi state house of assembly, Bauchi.

26/07/2026

Karatun Qur'ani daga wajan assembly na yau Lahadi 26th July 2026
Daga bakin Ɗalibi Muhammad Abbas
Daga ajin: Sa'ad Bn Abi Waqqas R.A

MADARASATU TAUSI'IDDIN WATAHZIBU AKHLAƘIL MUSLIMIN(DANBALA HADDA SECTION)SUNDAY ASSEMBLY / TARON MAKORANA: Sunday, 26th ...
25/07/2026

MADARASATU TAUSI'IDDIN WATAHZIBU AKHLAƘIL MUSLIMIN
(DANBALA HADDA SECTION)

SUNDAY ASSEMBLY / TARON MAKO

RANA: Sunday, 26th July, 2026
LOKACI: 7:45 AM
WAJE: Harabar Makaranta

ABUBUWAN DA ZA A GABATAR

1. Karatun Alƙur'ani Mai Girma
Daga bakin ɗaya daga cikin ɗalibai.
2. Azkar
Dukkan ɗalibai bisa jagorancin malam Aliyu Abubakar.
3. Taƙaitacciyar tarihin Sayyidina Abubakar Siddiq, da darussa daga rayuwar shi

Mai gabatarwa: Ɗaliba Amina Bashir Abubakar

Mai ta'aliƙi: Malama Rashida M.S Dass

4. Ƙarin Bayani daga bakin Shugaban Makaranta

MALAMAI MASU DUTY

GROUP C

1. Mal Umar Shuaibu
2. Mal Ahmad Khalid
3. Mlm Rashida M.S Dass
4. Mlm Khadija Musa Nuhu
5. Mlm Aishatu Adamu
6. Mlm Asiya Sulaiman

Allah Ya sanya albarka a cikin wannan taro.

25/07/2026

Yayin da Malam Aliyu Abubakar yake koyar da ɗalibai Addu'o'in safiya a wajan assembly.

Allah yasaka mishi da alkhairi yaƙara ma ɗaliban ilimi me albarka

Madrasatu Tausi'uddin Watahzibu Akhlaqil Muslimin Dan Bala Tahfiz Section

*MADARASATU TAUSI'IDIN WATAHZIBU AKHLAƘIL MUSLIMIN* (DANBALA HADDA SECTION)SATURDAY ASSEMBLY / TARON MAKORANA: Saturday,...
23/07/2026

*MADARASATU TAUSI'IDIN WATAHZIBU AKHLAƘIL MUSLIMIN*
(DANBALA HADDA SECTION)

SATURDAY ASSEMBLY / TARON MAKO

RANA: Saturday, 26th July, 2026
LOKACI: 7:45 AM
WAJE: Harabar Makaranta

*ABUBUWAN DA ZA A GABATAR*
1. Karatun Alƙur'ani Mai Girma
Daga bakin ɗaya daga cikin ɗalibai.
2. Azkar
Dukkan ɗalibai bisa jagorancin malam Aliyu Abubakar.
3. Nasiha Akan Muhimmancin karatun Alqur'ani ga musulmi
Mai gabatarwa: Malam Umar Shu'aibu
4. Ƙarin Bayani da Nasiha
Daga bakin Shugaban Makaranta: Malam Ibrahim Hassan

MALAMAI MASU DUTY

GROUP C

1. Mal Umar Shuaibu
2. Mal Ahmad Khalid
3. Mlm Rashida M.S Dass
4. Mlm Khadija Musa Nuhu
5. Mlm Aishatu Adamu
6. Mlm Asiya Sulaiman

Allah Ya sanya albarka a cikin wannan taro, Ya kuma sa ya zama sanadin ƙaruwa a ilimi da kyawawan ɗabi'u. Ameen.

*MADARASATU TAUSI'IDIN WATAHZIBU AKHLAƘIL MUSLIMIN* (DANBALA HADDA SECTION)SUNDAY ASSEMBLY / TARON MAKORANA: Sunday, 19t...
18/07/2026

*MADARASATU TAUSI'IDIN WATAHZIBU AKHLAƘIL MUSLIMIN*
(DANBALA HADDA SECTION)

SUNDAY ASSEMBLY / TARON MAKO

RANA: Sunday, 19th July, 2026
LOKACI: 7:45 AM
WAJE: Harabar Makaranta

*ABUBUWAN DA ZA A GABATAR*
1. Karatun Alƙur'ani Mai Girma
Daga bakin ɗaliba: Asiya Aliyu Haruna
2. Azkar
Dukkan ɗalibai bisa jagorancin malamai.
3. Nasiha Akan Muhimmancin Sallah
Mai gabatarwa: Malam AbdulAziz Khalid
4. Ƙarin Bayani da Nasiha
Daga bakin Shugaban Makaranta: Malam Ibrahim Hassan
MALAMAI MASU DUTY
1. Malam AbdulAziz Khalid
2. Malama AmatulMannan Mahmud Shira
3. Malama Aishatu Abubakar Doma
4. Malama Fatima Zwall
5. Malama Khadija Aliyu Mukhtar

Allah Ya sanya albarka a cikin wannan taro, Ya kuma sa ya zama sanadin ƙaruwa a ilimi da kyawawan ɗabi'u. Ameen.

Madrasatu Tausi'uddin Watahzibu Akhlaqil Muslimin

29/05/2026

Maqala from assembly ground

PRESENTER: AbdurRahman Muhammad Bello
TOPIC: Alhayaa
CLASS: Faslu Aliyu bn Abi Dhalib R.A

Madrasatu Tausi'uddin Watahzibu Akhlaqil Muslimin

06/05/2026

Faslu Mus'ab Bn Umair R.A❤️

03/05/2026

MUQALA FROM ASSEMBLY GROUND

PRESENTER: Bilkisu A.A Hameed
TOPIC: Al-ihsan
CLASS: Faslu Sa'ad Bn Abi Waqqas.

Bismillahir Rahmanir RahimAssalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu.Iyaye masu albarka barkan mu da wannan lokaci.BiL...
02/05/2026

Bismillahir Rahmanir Rahim

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu.

Iyaye masu albarka barkan mu da wannan lokaci.

BiLLah akwai wani dalibin mu sunan shi Ameer, an tashi daga makaranta dashi amman har yanzu be koma gida ba.

Akwai yuwuwar ya bi abokai ne, dan Allah indai yana gidan su wani abokin shi idan anga wannan sanarwa ataimaka akawo shi makaranta yanzu, idan wani yagan shi cikin unguwa/gari yakawo shi makarantar Dan Bala dake adjacent Bauchi state house of assembly Ibrahim Bako estate, hankula sun tashi.

Allah yasa a dace amin.

Madrasatu Tausi'uddin Watahzibu Akhlaqil Muslimin

Address

Ibrahim Bako Estate Bauchi, Adjacent Bauchi State House Of Assembly
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatu Tausi'uddin Watahzibu Akhlaqil Muslimin posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share