Malam Zaki Foundation

Malam Zaki Foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malam Zaki Foundation, Non-Governmental Organization (NGO), Old Kano Road, Azare.

Muna taya ka murna cikar samun 1 Million followers a wannan kafa Abba Sani Pantami.Allah ya karawa rayuwa Albarka.
19/03/2026

Muna taya ka murna cikar samun 1 Million followers a wannan kafa Abba Sani Pantami.

Allah ya karawa rayuwa Albarka.

05/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Auwalu Abubakar, Ibrahim Hadi

20/12/2025

Dear Mr. President,

Malam Zaki University of Health Sciences, Azare is more relevant.

08/12/2025

KATAGUM STATE
Allah ya nuna mana wannan rana cikin aminci 🤲

Allah ya tabbatar mana da alkhairi 🤲Saura kadan insha Allah.
08/12/2025

Allah ya tabbatar mana da alkhairi 🤲

Saura kadan insha Allah.

07/12/2025

Allah ya tabbatar mana da Katagum State 🤲

Malam Zaki Foundation na taya daya daga cikin iyayen gidauniyar, Alh Umar Dodoji Abdulkadir murnar nadashi a matsayin Bu...
04/12/2025

Malam Zaki Foundation na taya daya daga cikin iyayen gidauniyar, Alh Umar Dodoji Abdulkadir murnar nadashi a matsayin Bunun Katagum na farko da Mai Martaba Sarkin Katagum Alh Dr Umar Farouq II yayi satin da ya gabata.

Allah ya yi jagora Bunun Mai Martaba Sarkin Katagum na farko, Allah ya sanya albarka.

Malam Zaki Foundation.

Address

Old Kano Road
Azare

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Zaki Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Malam Zaki Foundation:

Share