Kashful - Aleel KAVAN

  • Home
  • Kashful - Aleel KAVAN

Kashful - Aleel KAVAN Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kashful - Aleel KAVAN, Non-Governmental Organization (NGO), .

HABA YAN UWA NA MASOYANA 🙏A tunani na Zan Samu sharing sama da dubunnai na wannan hoton da kuma post akan facebook da st...
19/02/2024

HABA YAN UWA NA MASOYANA 🙏

A tunani na Zan Samu sharing sama da dubunnai na wannan hoton da kuma post akan facebook da status sama da dubunnai amma Shiru ban Kalli giftawar sa ba

A Yanzu zan Kalli asalin masoya wannan cibiya ta KASHFUL ALEEL wakes Yawan sharing da post da dorawa Akan status ku nuna kaunar ku ga KASHFUL ALEEL don soyayyar kings fiyayyen Halitta (S.A.W.)

Share, like, comments 👍

(KUMA SHIMA AKWAI KYAUTA)

Maganin duka ciwon gabobi:Yana da amfani ga wuya, gwiwoyi da baya, da kasan baya.Haɗa cokali guda na garin citta tare da...
19/02/2024

Maganin duka ciwon gabobi:

Yana da amfani ga wuya, gwiwoyi da baya, da kasan baya.
Haɗa cokali guda na garin citta tare da cokali guda na man zaitun.

A shafa shi sau biyu a rana yana da matukar amfani kuma an tabbatar

ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA.

Bashir Suraj Adam

AMFANIN KANUNFARI DON INGANTA LAFIYAR JIMA'I. Mutane sun jima suna amfani da kanunfari  na tsawon dubban shekaru a matsa...
18/02/2024

AMFANIN KANUNFARI DON INGANTA LAFIYAR JIMA'I.

Mutane sun jima suna amfani da kanunfari na tsawon dubban shekaru a matsayin karin ɗanɗanon abinci da kuma tsaftace numfashi don ya zamo mai daɗi.
Haka kuma an dade ana amfani da shi don magance matsalolin ciwon hakori.

Bugu da kari baya ga amfanin sa ta fannin lafiyar jiki da darajarsa ta bangaren abinci, ana daukar kanunfari daya daga cikin tsiron da ke iya kara yawan fitar da sinadarin testosterone ga maza da mata, wanda ke kara karfin sha'awar jima'i da kuzarin jima'i ga duka jinsi biyun.
Kanunfari kuma yana da ikon inganta wasu daga cikin alamun matsalolin jima'i ga maza.

Amfanin kanunfari wajen inganta lafiyar jima'i.

Daga cikin tsirrai masu fa'idojin magani, an banbance kanunfari da wasu fa'idodi masu yawa na inganta lafiyar jima'i.

Ga fa'idodin masu zuwa kamar haka:

ƘARA KARFIN SHA'AWAR JIMA'I

An jima ana amfani da kanunfari na tsawon shekaru masu yawa don ƙara karfin sha'awar jima'i ga maza a yankin Asiya.

A shekarun da s**a gabata, maza sun kasance suna tauna ƴaƴan kanunfari don haɓaka al'amuran da s**a shafi jima'i. Wannan na faruwa ne sakamakon aikin dayake wajen inganta karuwar matakan testosterone, wanda ke da alhakin sha'awar jima'i a cikin maza da mata.

Don haka, kanunfari na taimakawa wajen haɓaka sha'awar jima'i da haɓaka ayyukan jima'i.

MAGANCE MATSALOLIN SAURIN INZALI.

Masana da dama sun yi tsokaci kan alfanun da kanunfari ke dashi ga maza masu fama da saurin inzali da wuri, wanda hakan na iya haifar musu da damuwa.

kuma ana kyautata zaton yana daya daga cikin muhimman alfanun da ake samu daga kanunfari shine aikin sa don inganta jima'i.

Zaku iya amfana da man kanunfari domin magance saurin inzali ta hanyar hada cokali daya na man kanunfari a kofi mai dauke da madara da kirfa (cinnamon) a sha kullum akalla na wata daya domin shawo kan matsalar saurin inzali.

Haka kuma zaku iya amfani dashi ta hanyar shafashi akan al'aura don magance saurin inzali.
Ana shafa man kanunfari a al'aura

Assalamualaikum, duk Mai wata bukata tarashin lafiya zai iya tuntubar mu Kai tsaye a wannan lambar 09117069639
18/02/2024

Assalamualaikum, duk Mai wata bukata tarashin lafiya zai iya tuntubar mu Kai tsaye a wannan lambar 09117069639

Assalamualaikum, Jama'a zaku iya tun tubar mu ta wannan lambar domin Neman shawara ko sayan magani. Muna turawa a duk in...
18/02/2024

Assalamualaikum, Jama'a zaku iya tun tubar mu ta wannan lambar domin Neman shawara ko sayan magani. Muna turawa a duk inda kuke 09117069639Everyone

Address


Telephone

+2349133426263

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kashful - Aleel KAVAN posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization?

Share