Sheikh Giro Argungu International Foundation

Sheikh Giro Argungu International Foundation (SERVICE TO HUMANITY)
Bayarda Tallafi Ga Marayu Da Marasa Karfi.

19/08/2026

LIVE SEMINAR | 2026

IBN TAIMIYYAH FOUNDATION ACADEMY

📖 المَتْنُ فِي التَّوْحِيدِ
DARASIN TAUHIDI

DARASI NA 03

🎙️ MAI GABATARWA:
MAL. HUZAIFA ABUBAKAR JEGA ALMISSIRI

16/08/2026

📚 KARATUN LITTAFIN MUKHTASAR ZĀDUL MA'ĀD

📖 Darasi na 11

🎙️ Tare da Imam Engr. Imran Ibn Usman Birnin Kebbi

🕌 Daga Masjid Sheikh Abbas Muhammad Jega, Rafin Atiku, Birnin Kebbi.

Muna gayyatar ku da ku kasance tare da mu domin sauraron wannan darasi mai albarka.

👉 Ku kalli shirin kai tsaye, ku yi Like, Comment, da Share domin sauran al'umma su amfana.

Allah Ya amfanar da mu da abin da za mu ji, Ya sanya shi cikin ma'aunin ayyukan alheri. Āmīn.

14/08/2026

🔴 KAI TSAYE (LIVE) A FACEBOOK

🕌 HUDUBAR SALLAR JUMU’A
📅 Jumma’a, 14/08/2026 | 1 Rabi’ul Awwal 1448H

📍 Masjid Sheikh Abbas Muhammad Jega, Rafin Atiku, Birnin Kebbi

📖 Maudu’i: Godiya Ga Ni’imar Ubangiji

🎙️ Mai Gabatarwa: Imam Engr. Imran Ibn Usman Birnin Kebbi

📡 Ku kasance tare da mu LIVE domin sauraron huduba mai cike da nasiha da tunatarwa.

📲 Ku yi SHARE domin sauran Musulmai su amfana.

🤲 Allah Ya amfanar da mu. Āmīn.

12/08/2026

Mai Wa’azi Na Uku || Sheikh Dr. Abdulkadir Saleh Kazaure || Wa’azin Kasa, Abuja 2026
Muna kawo muku Wa'azin Ƙasa kai tsaye daga babban taron JIBWIS/Rabida International Conference 2026 da ke gudana a Abuja, Najeriya.
’azi

11/08/2026

LIVE: JIBWIS International Conference in Abuja
The International Conference organized by JIBWIS in collaboration with the Muslim World League (Rabitatul Alamil Islami) is currently underway at the Bola Ahmed Tinubu International Conference Centre, Abuja.
Stay with JIBWIS Nigeria TV for live updates, key speeches and highlights from the conference.

11/08/2026

LIVE: Babban Taron International Conference na Ƙungiyar JIBWIS da haɗin gwiwar Rabitatul Alamil Islami
‎
‎A halin yanzu, babban taron International Conference da Ƙungiyar JIBWIS ta shirya tare da haɗin gwiwar Rabitatul Alamil Islami yana gudana a Bola Ahmed Tinubu International Conference Centre, Abuja.
‎
‎Ku kasance tare da mu domin bibiyar abubuwan da ke faruwa kai tsaye, da kuma samun muhimman bayanai da jawabai daga manyan baki a wurin taron.
‎
‎Ku kalla, ku yi sharing, ku gayyaci sauran masu bibiyar Jibwis Nigeria Tv.
‎
‎
‎

24/07/2026

Address

Argungu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Giro Argungu International Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share