KANTA Palace 1515

KANTA Palace 1515 ARGUNGU EMIRATE COUNCIL ACTIVITIES

02/02/2025
A yau ne aka fara share fage na gasar cin kofin mai martaba sarkin kabin Argungu.Wanda kamfanin WACOT RICE ARGUNGU ke ja...
02/02/2025

A yau ne aka fara share fage na gasar cin kofin mai martaba sarkin kabin Argungu.

Wanda kamfanin WACOT RICE ARGUNGU ke jagoranta

ki manin kungiyar yan wasa goma sha hudu ne zasu buga wasar

shgaban kamfanin ya buda wasar a yau babban filin wasa dake garin Argungu
Isah I.O

01/02/2025
Ayaune Sabon Barajen kabi Sani Ahmed Ubandoma Nadole iyamashel mairitayaYazo godiyar sarauta Amatsayin Barajen kabi Afad...
30/12/2024

Ayaune Sabon Barajen kabi Sani Ahmed Ubandoma Nadole iyamashel mairitaya

Yazo godiyar sarauta Amatsayin Barajen kabi Afadar maimartaba sarkin kabin Argungu
Ubankan kasar tiggi Sarkin Sudan Alh Musa Yusuf Alkali yajagoranci jawabin godiya Isah IO.

Sarkin Gumi zamfara justice Lauwal Hasan ya miki ta a ziyarsa ta rashin margayi justice Usman Muhammad Argungu a fadar m...
23/12/2024

Sarkin Gumi zamfara justice Lauwal Hasan ya miki ta a ziyarsa ta rashin margayi justice Usman Muhammad Argungu a fadar mai martaba sarkin kabin Argungu

Da kuma iyalan gidan margayin Allah ya gafartamasa da rahama ya basu hakuri

Gen Ali gusau tareda tsohon gwamnan jahar sokoto Alhaji Atahiru BafarawaSunzo taaziya wajan maimartaba sarkin kabi Argun...
23/12/2024

Gen Ali gusau tareda tsohon gwamnan jahar sokoto Alhaji Atahiru Bafarawa
Sunzo taaziya wajan maimartaba sarkin kabi Argungu na rasuwar justice Usman muhammad Argungu sunyi adua Allah yayimasa rahama yagafartamasa Allah yaba iyalansa hakuri. Isah IO

Address

Argungu Emirate Council
Argungu
861231

Telephone

+2348067765740

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KANTA Palace 1515 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to KANTA Palace 1515:

Share