Qafilatul Mahabbah Alkaleri

Qafilatul Mahabbah Alkaleri Alkaleri, Bauchi State

Ana gayyatar al'umma
09/03/2026

Ana gayyatar al'umma

21/02/2026

Sheikh Muhammad Ali Alkaleri
Tafsir day 4

*QAFILATUL MAHABBA ALKALERI BRANCH*YAUMUL KISWA 14/01/2026 Taron rabon Kaya da ya guda yau xuwaga Yan Yara dakuma manya ...
15/01/2026

*QAFILATUL MAHABBA ALKALERI BRANCH*

YAUMUL KISWA 14/01/2026
Taron rabon Kaya da ya guda yau xuwaga Yan Yara dakuma manya dakuma marayu mabukata aba Kya kala 35
Wanda Muka hada daga wajan Yan uwa
Muyi taro lafiya Alhamadulilahi

Qafilatul Mahabbah Alkaleri  karkashin Jagoranci Maulana Sheikh Prof Ibrahim Makari ta raba abincin shan ruwa ga mabuqat...
09/03/2025

Qafilatul Mahabbah Alkaleri karkashin Jagoranci Maulana Sheikh Prof Ibrahim Makari ta raba abincin shan ruwa ga mabuqata a tsangayar Mal. Haruna dake kusa da bye pass anan cikin garin Alkaleri, Aqalla sama da mutane 100 ne s**a amfana
Allah ya karba mana
Sanarwa daga; Comrade Bala Gidado Kufah
A matsayin Wakilin Id'am Committee na Alk.

Ana gayyatar kowa da kowa Qafilatul Mahabbah Kaduna Qafilah Tv
19/02/2025

Ana gayyatar kowa da kowa Qafilatul Mahabbah Kaduna Qafilah Tv

Address

Alkaleri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qafilatul Mahabbah Alkaleri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share