Karmo youth Support and development association KYSDA

Karmo youth Support and development association KYSDA Is an Initiative Movement to Support the youth with quality education, Vocational Training, etc.

04/06/2026

Al’ummar garin karmo musamman hausawa, Ina kira gareku da kowa ya mallaki katin zaben sa

13/02/2025
06/01/2025

Assalamualaikum warahamatullah
Bayanin wannan kungiya a takyace
Itade wannan kungiya sunanta karmo youth support and Development association (KYSDA) an Kafa kungiyar badon komaiba saidon tallafawa matasa,yara, mata da maza, musamman a unguwar hausawa, domin cigaban al’ummar mu al’adunmu da addinin mu.

Manufarmu - gina al’umma mai cigaba, inda matasa zase da karfin kansu, suna dogaro da kansu,kuma suna bada gudummuwa wajen cigaban al’umma.

Aikace aikacenmu: samar da dandalin loyon sana’o’i, hadin kai da jagoranci yayin da muke magance matsalolin dake fuskantar matasa.

Address

Karmo
Abuja
900102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Karmo youth Support and development association KYSDA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share