As-Safa Green Hope Foundation

As-Safa Green Hope Foundation To Propagate the need for Tree Plantation/Pollution Control and Environmental Awareness. CAC Reg.No, 7702904

Mun ƙi shuka bishiyoui. Mun tare a cikin gari. Mu na gina gidaje kamar akurkin kaji. Ba dole zafi ya nemi ran mu ba.
17/04/2026

Mun ƙi shuka bishiyoui. Mun tare a cikin gari. Mu na gina gidaje kamar akurkin kaji. Ba dole zafi ya nemi ran mu ba.

Eid Mubarak from all of Us
22/03/2026

Eid Mubarak from all of Us

02/02/2026
10/11/2025

Itace tana rage tare da kawar da hamada da zaizayar ƙasa baki daya. mu dasa itaciya domin kanmu da muhallinmu.

Happy Independence Day Nigeria 🇳🇬
01/10/2025

Happy Independence Day Nigeria 🇳🇬


04/09/2025

CEO Na As-Safa Green Hope Foundation Al-Hafiz Isma'il Maiduguri ya karrama Mal. Sa'idu Sumaila tare da jinjina masa bisa kokarin sa na dasa bishiyoyi a farfajiyar rukunin shagunan sa (Kakaki Barbing Saloon) dake kan titin Gwarzo a jahar kano, a yammacin yau Alhamis 04/09/2025.

* Wannan Gidauniya na farinCikin gayyatar al'ummar jaharKano musamman karamar hukumar Mulkin Gwale na yankin tudun Yola....
01/09/2025

* Wannan Gidauniya na farin
Cikin gayyatar al'ummar jahar
Kano musamman karamar hukumar
Mulkin Gwale na yankin tudun
Yola.
Zuwa taron bita akan amfani
Da muhimmancin dasa bishiya
Ga rayuwar al'umma da kyautata
Mahalli.
Taron zai kasance kamar haka:-
Guri: Fadar Mai Garin Tudun yola,
Gwale LGA, Kano.
Ranar Laraba 03/09/2025, bayan
Sallar magriba.
Mai gabatarwa Al-Hafiz Isma'il Maiduguri.
Allah ya bada ikon zuwa, Amin summa Amin.

Sanarwa:
National Director Media.
As-Safa Green Hope Foundation
Umar Isah

Alherin dashen bishiyu bazai lissafu ba. Mu daukarwa kanmu dasha tushiya ko da daidai ne kafin wucewar wannan daminar.
01/09/2025

Alherin dashen bishiyu bazai lissafu ba.

Mu daukarwa kanmu dasha tushiya ko da daidai ne kafin wucewar wannan daminar.

* mun bude kofa ga duk masuneman a dasa musu bishiyaA unguwanni, layi, makarantu, masallatai, kasuwanni da hanyoyi.* Mun...
21/08/2025

* mun bude kofa ga duk masu
neman a dasa musu bishiya
A unguwanni, layi, makarantu,
masallatai, kasuwanni da hanyoyi.

* Mun bude kofar neman tallafin
Kwanduna ga masu sha'awar yin
Sadaqa jariya.

A tuntube mu a lambobin dake
kasan wannan sanarwa.

As-Safa Green Hope Foundation

As-Safa Green Hope Foundation ta gabatar da Shuka itatuwa a unguwar Kabuga Tudun Yola, Kano a jiya assabar 02nd Agust, 2...
03/08/2025

As-Safa Green Hope Foundation ta gabatar da Shuka itatuwa a unguwar Kabuga Tudun Yola, Kano a jiya assabar 02nd Agust, 2025.

A ci gaba da kokarinta na tallafawa don maida kasar Najeriya Koriyar kasa domin inganta muhalli da lafiyar 'yan kasa, gidauniyar (As-Safa Green Hope foundation) ta gabatar da aikin dashen itatuwa a unguwar Kabuga Tudun Yola a jahar Kano.

An fara shirin ne da dasa itatuwan Mangoro, Malmo da wasu nau'in itatuwan, tare da shirin kara yawan itatuwan a makonni masu zuwa. Wannan yunƙurin yana nuna jajircewar gidauniyar wajen ayyukan ta na jin kai don kiyaye muhalli daga kwararowar hamada.

As-Safa Green Hope Foundation

*As-Safa Green Hope Foundation Plants  Trees at Kabuga Tudun Yola, Kano*In its ongoing effort to support a greener Niger...
02/08/2025

*As-Safa Green Hope Foundation Plants Trees at Kabuga Tudun Yola, Kano*

In its ongoing effort to support a greener Nigeria and promote a healthy environment for citizens, the As-Safa Green Hope Foundation organized a tree plantation exercise at Kabuga Tudun Yola, Kano. The initiative began with the planting of Mango, settelite and other economic trees, with plans to add more trees in the area in the coming days and weeks.

This effort reflects the foundation's commitment to environmental conservation and sustainability.

As-Safa Green Hope Foundation
KANO TEAM

Address

J37-E Sunnyvale Garden Estate
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when As-Safa Green Hope Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share