Walidayya Waqf Foundation

Walidayya Waqf Foundation Walidayya Waqf Foundation: Advancing education, health, environment, and community development

11/10/2025
11/10/2025

WALIDAYYA WAQF FOUNDATION

A ƙoƙarin ta na ɗabbaka cigaban Al'umma da kuma incantation muhalli, Gidauniyar Walidayya Waqf ta shirye bikin shuka bis...
25/12/2024

A ƙoƙarin ta na ɗabbaka cigaban Al'umma da kuma incantation muhalli, Gidauniyar Walidayya Waqf ta shirye bikin shuka bishiya wa Abba Jarma Da Aisha Adamu domin murnar Auren su.
Bikin zai gidana ne a safiyar Alhamis 26 Ga watan Disemba a makarantar FOMWAN dake federal Low-cost Bauchi.

25/12/2024

Muna gabatar maku da sabon shafin mu "Walidayya Waqf Foundation"

Walidayya Waqf Foundation kungiya ce mai sadaukarwa wajen inganta ci gaban al'umma ta fannin ilimi, kare muhalli, da ci gaban al'umma. Bisa tsarin waqf.
A wannan shafi zamu kawo muku shirye shirye wannan kungiya ta Walidayya Waqf in sha Allah.

25/12/2024

Walidayya Waqf Foundation is a community-focused charitable organization dedicated to driving sustainable development through initiatives in education, health support, environmental conservation, and community development. Guided by the principles of waqf (Islamic endowment), the foundation empowers underserved communities while fostering environmental stewardship and social impact. Established to create lasting value, Walidayya Waqf Foundation operates with a commitment to inclusivity, sustainability, and positive change.

Address

Koforidua Zone 2 Abuja
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Walidayya Waqf Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share