Kwankwaso 2027

Kwankwaso 2027 New Nigeria is possible with Rabiu Musa

05/01/2026

Abin ya wuce drama, kamar yadda wasu ke hasashe, Jagora ya magantu.....

Butulci Ba Dabara ba CeDuk wanda ya manta da wanda ya ɗaga shi daga ƙasa, ya taimaka masa ya zama abin da yake a yau, to...
04/01/2026

Butulci Ba Dabara ba Ce
Duk wanda ya manta da wanda ya ɗaga shi daga ƙasa, ya taimaka masa ya zama abin da yake a yau, to ya faɗa cikin butulci da cin amana.

Musulunci ya yi gargaɗi a fili:

“Allah ba Ya son mayaudara.” (Al-Anfal: 58)

Kuma Manzon Allah ﷺ ya ce:

“Wanda baya godewa mutane, baya godewa Allah.”

Mulki ba ya ɗorewa da butulci.

Iko ba ya kare mai cin amana.

Tarihi ba ya mantuwa.

Darasi ga shugabanni:
👉 Kada mulki ya sa ka manta da asalinka.

Rabiu Musa Kwankwaso
Abba Kabir Yusuf

⌛  Lokaci alkali. ...Madugu ya gode...        Rabiu Musa Kwankwaso Abba Kabir Yusuf
04/01/2026

⌛ Lokaci alkali. ...

Madugu ya gode...
Rabiu Musa Kwankwaso Abba Kabir Yusuf

04/01/2026

Wannan gaskiya ne....

30/12/2025

Wannan ita ce matsayar mu.....

07/10/2025

Gwamna me tauhidi, Gwamna masanin Allah, Gwamna me tawali'u........Abba ka cika gwarzo.

Abba Kabir Yusuf Hon Khalifa Sunusi Muhammad

Kalma daya tak akan bawan Allahn nan❤️
03/10/2025

Kalma daya tak akan bawan Allahn nan❤️

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwaso 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share