Dandalin Masu Neman Mafita

Dandalin Masu Neman Mafita Dandalin Masu Neman Mafita is a discussion group established to promote unity and development.

25/11/2024

Time will tell!

Jamaa barkanmu da Kwana. Ina yi maku barka da zuwa Dandalinmu na Masu Neman Mafita Wa yankinmu na Arewacin Nijeriya Wand...
23/11/2024

Jamaa barkanmu da Kwana. Ina yi maku barka da zuwa Dandalinmu na Masu Neman Mafita Wa yankinmu na Arewacin Nijeriya Wanda matsalar taadanci, garkuwa da mutane, yunwa, fatara, da cututtuka masu barazana ga rayuwar yara Yan shekara biyar zuwa kasa. Da fatan zaku biyo mu Don bada gudumawarku wajen magance wadannan Matsaloli. Ba Wanda zai mana maganinsu Sai mu da kanmu.

23/11/2024

Youre'wecome to Dandalin Masu Neman Mafita. A platform created to generate and share ideas that will mobilize leaders and other stake holders in Northern Nigeria to take collective action in addressing insecurity, poverty, hunger, illiteracy, and other development issues in the region. Your contributions will be highly appreciated.

Ina yi maku barka da Zuwa Dandalin Masu Neman Mafita, wanda aka kirkira don tattaunawa da kawo shawarwarin da zasu zaburar a shuwagabanninmu da sauran masu ruwa da tsaki wajen daukar matakan shawo kan matsalolin da s**a addabi yankinmu na Arewa, kamar su rashin tsaro, fatara da yunwa, jahilci, da sauran kalubalen ci gaba da yankin ke fuskanta. Muna matukar murna da gudummawarku. Mun dode.

Address

4, Kamina Close, Off Aswani Street Wuse Zone 3
Abuja
900001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin Masu Neman Mafita posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share