New Update TV

New Update TV DA DUMI DUMIN Su Labarai Da Rahotanni Da Nishadantar Wa Duka Sabo Daku Masu Kallon Mu Da Sauran Ran Mu

13/03/2026
Kotun Koli ta kori shari’ar zargin Manjo Hamza Al-Mustapha kan kisan ’yar siyasa, Alhaja Kudirat Abiola, matar marigayi,...
24/01/2026

Kotun Koli ta kori shari’ar zargin Manjo Hamza Al-Mustapha kan kisan ’yar siyasa, Alhaja Kudirat Abiola, matar marigayi, Cif MKO Abiola.

MURYAR YANCI Gwamnatin Tarayya Na Shirin Ƙarin Kuɗin Lantarki A NijeriyaWaɗannan, dama ƙarin wasu labaran duk za ku same...
10/07/2025

MURYAR YANCI



Gwamnatin Tarayya Na Shirin Ƙarin Kuɗin Lantarki A Nijeriya

Waɗannan, dama ƙarin wasu labaran duk za ku same su a adireshinmu
https://www.muryaryanci.ng
Sabiu Bala Maialawayyo Sadiq Karantina Dala Shareef Abdullahi Yuguda Foundation

⭕An tabbatar da cewa a yau kungiyar yan gwagawarmaya ta kasar Yaman ta yi nasarar nutsar da jirgin ruwan kasar Girka(Gre...
10/07/2025

⭕An tabbatar da cewa a yau kungiyar yan gwagawarmaya ta kasar Yaman ta yi nasarar nutsar da jirgin ruwan kasar Girka(Greek) mallakin ETERNITY bayan ya keta haddin BDS na kasar sahyoniya.

sun riga sun sanar a baya kar jirgin da ya nufi kasar mamaya don kai musu kaya har sai sun bude shingen da sukai wa Falasdinu an basu Abinci.9 Jul 2025

His excellency the former governor of Kano state Dr. Abdullahi Umar Ganduje has handed over the leadership of APC to Alh...
27/06/2025

His excellency the former governor of Kano state Dr. Abdullahi Umar Ganduje has handed over the leadership of APC to Alhaji Ali Bukar Dalori.

What is your opinion ??

26/06/2025

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUN: Idan lana raye babu abinda bazaka gani ba, Jariri da ransa aka binne, wannan wane irin rashin imani ne ake ciki a rayuwar nan ya yanzu.

Address

1 Street War College Gwarinpa
Abuja

Telephone

+2348025910221

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when New Update TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to New Update TV:

Share