Nigeria Arewa Facts

Nigeria Arewa Facts Daily Hausa news, explainers & short videos.
📩 Ads & promotions: inbox @+2348071281999
(6)

19/08/2026
Masha Allah, kwalliya dai tayi kyau tsakanin ɗaliban Jami’ar Bauchi da Jahar Yobe.Suwa s**a ci gari?
19/08/2026

Masha Allah, kwalliya dai tayi kyau tsakanin ɗaliban Jami’ar Bauchi da Jahar Yobe.

Suwa s**a ci gari?

Babban Bankin Ghana ya naÉ—a Farfesa Bashir Aliyu Umar cikin jagorancin harkokin bankin MusulunciBabban Bankin Ghana ya n...
19/08/2026

Babban Bankin Ghana ya naÉ—a Farfesa Bashir Aliyu Umar cikin jagorancin harkokin bankin Musulunci

Babban Bankin Ghana ya naÉ—a fitaccen malamin addinin Musulunci na Najeriya, Farfesa Bashir Aliyu Umar, a matsayin shugaban majalisar da ke kula da harkokin bankin da ba ya amfani da kuÉ—in ruwa.

Gwamnan Babban Bankin Ghana, Johnson Pandit Asiama, ne ya ƙaddamar da majalisar a wani gagarumin biki da aka gudanar a birnin Accra.

📷 Bankin Ghana

— RFI Hausa

Wace hanya zaka bi?
19/08/2026

Wace hanya zaka bi?

Fitaccen tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Brazil, Roberto Carlos ya sanar da karɓar Musulunci.Fitaccen ɗan wasan ƙ...
18/08/2026

Fitaccen tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Brazil, Roberto Carlos ya sanar da karɓar Musulunci.

Fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Brazil, Roberto Carlos ya yi aure a hukumance da Souhaila Ettahiri Da Silva, wacce ƴar kasuwa ce kuma wakiliyar ƴan wasan ƙwallon ƙafa ƴar asalin ƙasar Morocco da Lebanon.

Abokai na kud da kud da ƴan uwa ne s**a halarci bikin, wanda ya ƙunshi wani ɓangare na addini kamar yadda aka gani a bidiyon da kafar Hespress English ta wallafa.

Hausa7

18/08/2026

Ina Sanotocinmu da yan Majalisanmu da Gomnoninmu suke?

Wannan kuɓewar da kuke gani a hannun wannan matar ta saya ne a wani supermarket a ƙasar Amurka akan dala 17, wato kusan ...
18/08/2026

Wannan kuɓewar da kuke gani a hannun wannan matar ta saya ne a wani supermarket a ƙasar Amurka akan dala 17, wato kusan Naira dubu 23 zuwa 24.

Amma a Najeriya, irin wannan kuɓewar ba za ta wuce Naira dubu 2 zuwa 3 ba.

Shin za mu iya cewa mu ’yan Najeriya muna samun kayan miya da wasu kayan masarufi da rahusa idan aka kwatanta da Amurka?

Address

No 14, Malabo Street Wuse II Abuja
Abuja
900001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigeria Arewa Facts posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Nigeria Arewa Facts:

Shortcuts

Share