17/05/2026
Alhamdulillah, a yau Lahadi 17/05/2026 = 30/12/1447A.H Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya ayyana Gobe Litinin 18/05/2026 Amatsayin 01 ga Watan Zul Hijjah, 1447A.H
Allah ya sadamu da Rahama da Albarka cikin Wannan watan Zul Hijjah albarkan Annabi SAW Amin.
~NATIONAL MEDIA FORUM,
F.A.F NHQ, FCT-ABUJA, NIGERIA.