06/08/2026
Albashin sojan Najeriya kafin gwamnatin Tinubu: ₦49,000.00
Albashin sojan Najeriya yanzu: ₦100,000.00
Albashin sojan Najeriya daga wata mai zuwa: ₦180,000.00
Jagaban ɗaya tilo! 🥰
Sauran ƙarin albashi da aka yi a zamanin gwamnatin Tinubu:
1. Malaman jami'o'i (ASUU)
2. Ma'aikatan gwamnati
3. 'Yan sanda
4. Sojoji
5. Hukumar Kwastam
6. Hukumar Shige da Fice
7. Hukumar Tsaron Farar Hula (Civil Defence)
8. Hukumar Kashe Gobara
9. Masu yi wa ƙasa hidima (NYSC)
10. Ma'aikatan Gidajen Gyaran Hali (Prison Personnel)
An bayyana cewa Bola Ahmed Tinubu (BAT) shi ne Shugaban Najeriya na farko da ya amince da ƙarin albashi ga manyan rukuni guda 10 cikin shekaru uku kacal.
Babban ci gaba! 😍❤️