26/01/2026
🔥 KA DAKATA KAFIN KA YARDA DA DUK ABIN DA KA GANI A YANAR GIZO! 🔥
A yau, labarai na ƙarya, hotuna na bogi da bidiyoyin da aka kirkira na yaudarar mutane suna yawo ko’ina — musamman a Facebook da WhatsApp.
👉 Scimder NGO ta zo ne domin:
✔️ Koyar da mutane yadda ake gane labarin gaskiya da labarin ƙarya
✔️ Taimaka wa al’umma su fahimci kafafen watsa labarai daidai
✔️ Kare mutane daga yaudara, zamba da rashin sahihin bayani
📌 Idan kana son:
– ka daina yarda da duk abin da ka gani a social media
– ka iya tantance gaskiya da kanka
– ka zama mai wayo a amfani da kafofin watsa labarai
👉 Ka bi wannan page ɗin yanzu.
👉 Ka gayyaci abokanka su biyo.
✋ Ilimi kariya ne.
📢 Scimder — Promoting Information and Media Literacy.